Gwamnan jahar sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal yana mai bada shawara zuwa ga gwamnatin tarayya akan fama da matsin lamba na tattalin arzikin kasa .
Hakikanin gaskiya shine ya zama wajibi ga gwamnatin tarayya data kirkiro sabbin ayyukan yi ga matasan kasar nan, tareda da gina wasu kamfanoni domin daukar ma’aikata marasa aikin yi,hakan zai taimaka matuka wajen rage kuken da yan Nijeriya sukeyi a yau
The post SHAWARATA GA GWAMNATIN TARAYYA – INJI AMINU WAZIRI TAMBUWAL appeared first on MUJALLARMU.