Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

HAR YANXU RAHAMA SADAU KORARRIYA CE-INJI MOPPAN

Ko za’a dawo da Rahama Sadau ,bisa ga dukkan alamu dai tirka tirkar da aka shafe tsawon watanni anayi game da korar Rahama Sadau daga Kannywood zata dade bata wuce ba. Wani bincike da Mujallar Fim tayi...

View Article


WATA SABUWAR ANNOBA TA KASHE YAN MAKARANTA UKU A ZAMFARA

Kwamishinan kula da harkar ilimi na jahar Zamfara Alhaji Mukthar Lugga ne ya shaidawa jaridar Daily Trust haka, A inda yake bayani yake cewa gwamnatin jahar Zamfara ta aika da kwararrun likitoci masana...

View Article


GWAMNATIN TARAYYA ZATA FARA DAUKAR ‘YAN SANDA DUBU GOMA KO WACE SHEKARA

Kokarin danayi wajen ganin mun shawo kan matsalar tsaro dake kalubalantar kasan nan,gwamnatin tarayya zata baiwa rundunar ‘yan sanda damar daukar sabbin jami’ai har guda 10’000 a kowacce shekara. Inda...

View Article

ZA’A SAKE ZURFAFA NAZARI AKAN MASU KARANCIN ALBASHI A NIJERIYA

Shugaban kwadagon Nijeriya (NLC) Ayuba Wabba yace gwamnatin tarayya ta yarda ta sake duba akan lamarin masu karancin albashi da ake biyan ma’aikata. Yayi wannan jawabi ne lokacin da yake zantawa da...

View Article

AKALLA AKWAI ZAWARAWA 54,911 A JIHAR BORNO-INJI GWAMNA SHETTIMA

Gwamnan jahar borno kashim shettima kamar yadda muke samun bayanai da kauyuka daban daban na jihar,suna nuni da cewa akasarin mutane 100,000 suka rasa rayukansu ta sanadiyyar rikicin boko haram a jihar...

View Article


GWAMNATIN TARAYYA ZATA KASHE KUDI NAIRA MILIYAN 100 KAN TAYOYIN MOTA

Gwamnatin tarayya zata kashe kudi jusan miliyan N95.5 domin sayen tayoyin mota da basu jin harbin harsashi Sannan kuma gwamnatin Buhari zata kashe miliyan N100 wajen sayen kayan cin abincin shugaban...

View Article

MAYAKAN BOKO HARAM SUNKAI SABON HARIN BAZATA A MAIDUGURI

Akwai fargaba da tashin hankali ga al’ummar garin maiduguri a inda ayau din nan aka kai wani sabon harin bazata,wanda ake kyautatata zaton kungiyar boko haram ne suka kai wannan harin. Mayakan sun...

View Article

SHAWARATA GA GWAMNATIN TARAYYA – INJI AMINU WAZIRI TAMBUWAL

Gwamnan jahar sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal yana mai bada shawara zuwa ga gwamnatin tarayya akan fama da matsin lamba na tattalin arzikin kasa . Hakikanin gaskiya shine ya zama wajibi ga...

View Article


FULANI MAKIYAYA KU TASHI TSAYE KU NEMI ILIMIN ZAMANI

Hukumar kula da ilimin Fulani makiyaya dake reshen jahar jigawa,yayi kira ga Fulani makiyaya da suyi kokarin su tashi tsaye wajen ganin sun inganta rayuwar ‘Ya’yansu da ilimin zamani. Wannan jawabi ya...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

SAKON ZAHRA BUHARI NA BIRTHDAY ZUWA GA AISHA BUHARI

Tace Assalamu’alaikum mahaifiyata,barka da zagayowar ranar haihuwarki First Lady Aisha Buhari. Amma abu mafi kyau da girma shine barka da zagayowar ranar haihuwarki mahaifiyata,dubun alkhairi da...

View Article

WASIKAR Dr LAZ UDE EZE ZUWA GA SHUGABA MUHAMMAD BUHARI

Ku karanta kuji kamar haka:- Ya shugabana Muhammad Buhari ina maka addu’ar samun sauki da wure,sannan kadawo Nijeriya,munada bukatar da kadawo cikin koshin lafiya da walwala. Amma zamanka a london...

View Article

DUBI YADDA SANATA DAN JUMA LAAH YASA HANNU DOMIN A BADA BELIN ANDREW YAKUBU

Satin daya wuce ne dai kungiyar EFCC tayi arangama da tsohon managing darakta na NNPC wato andrew yakubu. A inda aka gano wasu makudan kudade a gidansa dake kaduna kimanin kudin amurika naira miliyan...

View Article

MAHIMMAN CIN KIRAN SALLAH (ADHAAN) A MUSULUNCI

Annabi Muhammad (S.A.W) tsari da amincin Allah su tabbata agaresa yana cewa;- Ya al’ummata komi kukeyi alokacin da kuka ji anyi kiran sallah to kuyi kokarin dainawa domin amsa kiran Allah dan gudanar...

View Article


ABOTA

Wato abota a’mana ne. sannan zumuncine mai mutukar karfi duk wanda yaci a’manar abota to ya sani yayi kuskure. dan annabi muhammad (s.a.w.) yana da boki hakika sunnah ce. dan haka yanuwa kugane...

View Article

NEMI NAKA

bawa kanemi nakan ka shine mutuncin ka. kasani allah me iya canja makane a ko wani irin lokaci dare koda safiya.danuwa kasani rayuwa mezuwane me komawane dan haka karka sake damanka ka koma kayi...

View Article


MATASA DUBU 50,OOO SUNYI GANGAMIN ADDU’OI GA SHUGABAN KASA A DAURA

Kamar yadda muke samun labari daga daura garin shugaban kasa,matasa sunyi gangamin addu’a ga buhari da nuna goyon bayan su akan wannan gwamnati Duk da har yanxu shugaban kasa yana london bai dawo gida...

View Article

GIRMA YA RIGA WAYO ZUWA

wani barawone ya ke zuwa gonan wasu tabka sata sai watarana allah yaba daya daga cikinsu damar kama shi bayan ya rike barawon sun kusa da gari sai barawo yace ma wanda ya kama shi na manta da takalmina...

View Article


SAKON KUNGIYAR NEJA DELTA ZUWA GA SHUGABAN KASA MUHAMMAD BUHARI

kungiyar Neja Delta sunce idan har shugaban kasa zai iya tarbar baki a london,to mi zai hana ya dawo gida Nijeriya domin hankulan yan kasa ya kwanta. Inda wani babba acikin su yake cewa sufa sun gaji...

View Article

WASA KWAKWALWA

Da ace kayi ba kayi ba Da ace ba kayi ba kayi wane yafi ciwo acikin su??? The post WASA KWAKWALWA appeared first on MUJALLARMU.

View Article

MATSALOLI MAFI GIRMA DA MAHUKUNTA SUKA GAZA DUBA AKAN LAMARIN AURE

1-Rashin sanin darajar hakkin aure 2-Kaucewa koyarwar Manzon Allah S.A.W. game da zamantakewar ma’aurata. 3-Girman kai ga maza,rashin kunya ga mata. 4-Aure abisa dalilan da basu cancanta ba...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>