Annabi Muhammad (S.A.W) tsari da amincin Allah su tabbata agaresa yana cewa;-
Ya al’ummata komi kukeyi alokacin da kuka ji anyi kiran sallah to kuyi kokarin dainawa domin amsa kiran Allah dan gudanar da Ibada.
sannan yake cewa koda kuwa Al’qur’ani ne kuke karatu ,ku daina ku ajiye domin halartar dakin Allah
Sannan duk mutumin da yayi magana a lokacin da ladan yake kiran sallah,to kalmar shahada zatayi masa wuyar fada alokacin da mutuwa tazo masa mace ko namiji.
wanda ya karanta wannan post din dan Allah yayi kokarin share nasa zuwa wani group ko whatsapp domin wasu ‘yan uwa musulmai su amfana,kada kayi mamakin yawan ladar da zaka samu idan mutane miliyan daya suka karanta wannan tunatarwar.
The post MAHIMMAN CIN KIRAN SALLAH (ADHAAN) A MUSULUNCI appeared first on MUJALLARMU.