Wato abota a’mana ne. sannan zumuncine mai mutukar karfi duk wanda yaci a’manar abota to ya sani yayi kuskure.
dan annabi muhammad (s.a.w.) yana da boki hakika sunnah ce.
dan haka yanuwa kugane kasancewa tare cikin abota abune da addini yayarda dashi
dan haka a cikin abotar mu muzam masu cika wannan sharadin
- jin kunyar juna
- damuwa da damuwar juna
- yafiyewa juna
- hakuri da juna
- neman arziki wa juna
- girmama juna
- sirri da juna
- yima juna alfarma
- rike alkawarin juna
- suturta juna bayan rasuwan daya daga ciki shine hakikanin so
The post ABOTA appeared first on MUJALLARMU.