Gwamnatin tarayya zata kashe kudi jusan miliyan N95.5 domin sayen tayoyin mota da basu jin harbin harsashi
Sannan kuma gwamnatin Buhari zata kashe miliyan N100 wajen sayen kayan cin abincin shugaban kasa.
Gwamnatin tarayya ta ware wadannan makudin kudin ne domin sayawa shugba Muhammad Buhari tayoyin motocin sa,da sauran wasu masu ruwa da tsaki acikin gwamnati.
Sakataren gidan gwamnati Arabi Jalal ya bayyana haka a lokacin da yake tattaunawa da yan majalisar dattawa ,a zauren majalisa dake abuja
Yace wadannan kudade dai an ware sune tun a bara domin wannan kudiri ,amma hakan beyiyu ba sai awannan shekara.
The post GWAMNATIN TARAYYA ZATA KASHE KUDI NAIRA MILIYAN 100 KAN TAYOYIN MOTA appeared first on MUJALLARMU.