Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

SAKON ZAHRA BUHARI NA BIRTHDAY ZUWA GA AISHA BUHARI

$
0
0

Tace Assalamu’alaikum mahaifiyata,barka da zagayowar ranar haihuwarki First Lady Aisha Buhari.

Amma abu mafi kyau da girma shine barka da zagayowar ranar haihuwarki mahaifiyata,dubun alkhairi da nasarori da nasaba,da haske su tabba ga dukkanin mutanen da yazo kusa dake Mummy na.

Ki uwa ce tagari mai zuciyar zinari,mai ilimin addini dana zamani ta kiwacce irin hanya ta alkhairi Allah yakara miki nisan kwana.

Soyayya agareki mai tarin yawa ya mahaifiyata abar alfaharina.zz-1

The post SAKON ZAHRA BUHARI NA BIRTHDAY ZUWA GA AISHA BUHARI appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050