kungiyar Neja Delta sunce idan har shugaban kasa zai iya tarbar baki a london,to mi zai hana ya dawo gida Nijeriya domin hankulan yan kasa ya kwanta.
Inda wani babba acikin su yake cewa sufa sun gaji da wannan tatsuniyar gizo da kokin da akeyi masu akan rashin lafiyar shugaban kasa Buhari.
tun wata janairu shugaban kasar akace zai tafi london domin hutu na kwana goma,amma har yanxu shiru kake ji,sai can kaji ance wasu sun kai masa ziyara a london,kuma ya fito ya saurare su tareda da wasa da dariya.
Marubuci:Haruna Sp Dansadau
The post SAKON KUNGIYAR NEJA DELTA ZUWA GA SHUGABAN KASA MUHAMMAD BUHARI appeared first on MUJALLARMU.