Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

ZA’A SAKE ZURFAFA NAZARI AKAN MASU KARANCIN ALBASHI A NIJERIYA

$
0
0

Shugaban kwadagon Nijeriya (NLC) Ayuba Wabba yace gwamnatin tarayya ta yarda ta sake duba akan lamarin masu karancin albashi da ake biyan ma’aikata.

Yayi wannan jawabi ne lokacin da yake zantawa da kamfanin dillancin labarai na Nijeriya ( NAN) a babban birnin tarayya abuja ,Wabba yace nan bada jimawa ba za’a kafa wani kwamiti na musamman da zai yi nazari kuma ya cimma matsaya akan adadin kudin daya kamata ya zamo sabon tsari na musamman ga masu kuka da karancin albashi, domin dinke bakin zaren.

The post ZA’A SAKE ZURFAFA NAZARI AKAN MASU KARANCIN ALBASHI A NIJERIYA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>