mata kusan kwalliya shine a sirin tsafe muji ba zuwa wajan boka ba
hakika mata in dai zaku zamto masu kwalliya to tabbas mazajanku sundunga makara kenana zuwa aiki
sannan da wuri za su diga dawowa daga wajan aikin. ko kunsan dalili to shine gyaran jiki wajan yin amfani da abubuwa kamar haka
- shan kunun al’kama
- soya nama da man zaitun kafin kici
- yawan shafa manzaitun a gashi dan sa gashi baki
- da amfani da zuma farin saka wajan shafawa a fuska dan gyaran fuskar
- da kuma amfani da ruwan kwa kwa wajan kwaba shi da ganyan weiwei dan samun tsayin gashi
- kar a manta da yin lalli mai kyau
mata a jaraba kar ayi kasa a guwa dan samun daman asirce miji
The post ASIRIN DA AKE MA MAZAJE appeared first on MUJALLARMU.