NAFISA ABDULLAHI SAI WATARANA TAYI KIRA DA A TEMAKI KANANUN KAMFANI NA...
nafisa abdullahi sai watarana ta yi kira ga gwamnatin kasa da ta tallafawa masana’antu dan ci gaban kasa inda take cewa matasa suna da yawa wayanda suke da masana’antu da kasa zata amfana amma rashin...
View ArticleALI NUHU WANDA KUKA SANI DA SARKI ME KANNYWOOD YA NUNA FARIN CIKIN SA DA...
ina mutukar farin ciki da wannan biki da akayi allah ya bada zaman lafiya tare da basu zuri’a dayyaba. ya ke cewa aure hakika babban ni’ima ce da ba me gane ta sai yayita. yaci gaba da cewa matasa ina...
View ArticleYAN SANDA SUN DAKATAR DA GANAWAR SU DA SHUGABAN KWAMITIN RUKON KWARYA NA...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Litini, 20 ga watan Fabrairu ta dakatar da shugabanin jam’iyyar PDP ta bangaren sanata Ahmed Makarfi a wata shirin ganawa a gidan taron ta International Conference...
View ArticleGANGANCIN MUTAN KASAN NAJERIYA
ya kamata hukumar kan hanya tasan aikin ta dan kuwa rashin kulawan ta ze kawo a saran rayukan mutane daga wasu masu yin ganganci sannan ta tsanai ta aikin nata dan hakan shi ze sa wasu direbobin manyan...
View ArticleGWAMNATIN TARAYYA ZATA BADA TALLAFIN KUDI GA MA NOMAN SHINKAFA DA ALKAMA A AREWA
Mataimakin Shugaban Kasa Yeme Osinbajo a jiya litinin ya ganada wasu gwamnonin arewa guda uku domin ganin yadda za’a shawo matsalar noman shinkafa da alkama a rewacin kasar nan,ta hanyar bawa manoma...
View ArticleKASUWAR DABBOBIN DEI DEI ABUJA YAYI FICE
kasuwar dei dei kasuwace da ake saida dabbobi daban daban. kasuwar ya samune tun daga shekara ta dubu biyu da uku i’zuwa yanzu shekara ta dubu biyu da shabakwai inda ya karkato hankalin duk masu siya...
View ArticleWASU ‘YAN BINDIGA SUN KAI SABON HARI A KUDANCIN KADUNA
Wasu yan bindiga sunkai wani sabon hari a kuduncin kaduna da ake kyautata zaton cewa fulani ne,a ranar lahadi da litinin da suka gabata ne inda yan sandan jahar suke bada sanarwa cewa mutane goma sha...
View ArticleYANDA AKE HADA MASA
UWAR GIDA da farko dai za ki fara wanke farin shinkafan ki wanda kikafi sani da shinkafan tuwo sannan ki tsiyaye ruwan da kika wanke amma ki sani wankewa zakiyi kamar sau uku ya wadatar sai ki sami...
View ArticleINA DA BUKATAR DOGON HUTU-INJI SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI
Shugaban kasa Muhammad Bhuari yace yanada bukatar dogon hutu,domin yasamu cikakkiyar kulawa akan rashin lafiyar sa,yayi wannan bayani ne daga birnin london zuwa ga fadar gwamnati. Inda yake cewa...
View ArticleMAHIMMANCIN BACCI DA ALWALA
an karbo daga afa’u daga abdullahi dan umar allah ya kara musu yarda. shi abdullahi dan umar yace manzon allah (s.a.w) yace. wanda duk ya kwana yana me tsarki. wato yayi alwala kafin bacci. kuma yayi...
View ArticleSANATA EKWEREMADU YANA KALUBALANTAR GWAMNATIN BUHARI
Mataimakin Sanata Bukola Saraki Shugaban Majalisar Dattijai Mr Ekweremadu ya mai kalubalantar gwamnatin shugaban kasa Muhammad Buhari;yayi Allah wadai da mulkin jam’iyyar APC inda yake cewa APC ta...
View ArticleYAN AREWA MU DAGE DA ADDU’A GA BUHARI-INJI SARDAUNAN MATASAN NIJERIYA.
Babban Abinda Shugaban Kasa Yake Bukata A Wajen ‘Yan Nijeriya Shine Addu’a, Inji Ibrahim Musa Gashash, Sardaunan Matasan Nijeriya Daga Ibrahim Ammani, Kaduna An bukaci jama’ar Nijeriya gaba daya...
View ArticleHUKUNCIN MIJIN DA MATARSA TA NEME SHI DA JIMA’I BAI AMSA MATA BA
Tambaya malam ina roko a taimaka min da amsar tambayata, malam na san idan miji ya nemi matar sa don saduwa ita kuma ta ki, ta aikata babban zunubi, to idan mace ta nemi mijin ta shi kuma yaki, shi ma...
View ArticleASIRIN DA AKE MA MAZAJE
mata kusan kwalliya shine a sirin tsafe muji ba zuwa wajan boka ba hakika mata in dai zaku zamto masu kwalliya to tabbas mazajanku sundunga makara kenana zuwa aiki sannan da wuri za su diga dawowa daga...
View ArticleKUNGIYAR A GAJIN GAGGAWA TA GANO GAWARWAKIN WASU A TEKUN JAHAR LIBIYA
Kungiyar tace mazauna kauyen Harcha dake wajen garin Zawiya mai nisan kilomita 45 daga Tripoli suka shaidawa masu aikin agaji gano gawarwakin, bayan ruwan ya turo su gabar teku. Kungiyar dake sa ido...
View ArticleNA ZAGAYE DA SHUGABA BUHARI NE ZASU HALLAKA NIJERIYA-INJI JUNAIDU MUHAMMAD
Dr Junaidu Muhammad ya shaidawa al’ummar Nijeriya cewa idan basuyi hattara ba,to na kusa da buhari ne zasu hallaka na Nijeriya. Inda yake cewa yanxu yan Nijeriya suna cikin tsaka mai yuwa akan rashin...
View ArticleOSINBAJO YAKI AMINTA DA DOKOKI HUDU DA MAJALISAR DATTIJAI TA NEMI YASA HANNU
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo yaki amindta da wasu dokoki da Majalisar Dattijai ta kasa ta nemi daya yasa hannu guda hudu. Osinbajo Yace kwanaki baya majalisar ta fitar da wasu dokoki guda...
View ArticleTAKAI TACCAN TARIHIN FARKON FILM DIN HAUSA
wato jahar katsina ita ta fara wasan kwai kwayo tun lokacin janhoriya ta farko film din da aka fara yi shine (baban larai) kuma inda aka duki shirin film din shine bakori dawdawa karansori sabo da a...
View ArticleNEYMAR NE YA JANYOWA BARCELONA HUKUNCI KO BARCELONA CE TA JANYOWA NEYMAR HUKUNCI
– Kungiyar Barcelona da dan wasanta na gaba Neymar za su fuskanci hukunci kan tuhumar cin hanci da ake musu na batun sayo dan wasan daga kungiyar Santos ta Brazil, bayan rashin nasarar da suka samu a...
View ArticleEFCC TA GANO WASU MOTOCI SHA SHA BAKWAI 17 A GIDAN GONAN SHUGABAN KWASTAN NA DA
Hukumar EFCC ta kasa ta gano wasu motoci guda goma sha bakwai 17 a wani gidan gonan tsohon shugaban kwastan na kasa,Abdullahi Dikko Inde. Gidan dai yana akan layin Nmandi Azikwe dake kaduna. Hukumar...
View Article