kasuwar dei dei kasuwace da ake saida dabbobi daban daban.
kasuwar ya samune tun daga shekara ta dubu biyu da uku i’zuwa yanzu shekara ta dubu biyu da shabakwai inda ya karkato hankalin duk masu siya da siyarwa na dabbobin tare da wasu manyan hotel hotel da suke birnin tarayya abuja.
gashi haryanzu komai na tafiya kamar yanda ya kamata inji wani shahararran dan safaran dabbobo daga a rewa yake cewa dan kuwa yanzu duk abuja ba wani wajan sai da dabbobi sama da dei dei hakan yasa muke kokarin kira ga gwamnati da ta tallafa mana da gudun mawa dan gyaran masana’antar tamu ta saida dabbobin.
yakara da cewa yanzu a najeriya ba inda ba a kawo dabbaobi zuwa wannan masana’antar tamu dan sayarwa. sannan mutane daga wasu wajaje ma sukan zo dan siya
bayan haka matasa da yawa sukan daina zaman banza su shigo wannan masana’antar tamu dan samun abunyi.
The post KASUWAR DABBOBIN DEI DEI ABUJA YAYI FICE appeared first on MUJALLARMU.