Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

TAKAI TACCAN TARIHIN FARKON FILM DIN HAUSA

$
0
0

wato jahar katsina ita ta fara wasan kwai kwayo tun lokacin janhoriya ta farko

film din da aka fara yi shine (baban larai)

kuma inda aka duki shirin film din shine

  • bakori
  • dawdawa
  • karansori

sabo da a nuna amfanin gona ta audiga.

inda a ke nuna mutane suna zuwa gona.

dan audiga da fatu sune ake rayuwa da su a wannan lokacin a najeriya

hakika a katsina aka fara wannan wasan kwai kwayon. wato a lokacin

wani wanda ake ce masa  Kusuma Yaro shine gaban kowa saboda shi ya fara dirama a talbijin a wannan lokacin.

sannan a ko wace rana a kwai diraman da ake yi. kamar su

  • samanja
  • kasim yaro wato shine tambari
  • da wasan manta sabo
  • da kuma karsagi

wato dai tin daga lokacin zuwa yanzu dai wasan kwi kwayo na hausa yakai shekara arba’in (40) anayi har zuwa yanzu

sannan lokacin baya ya banban ta da na yanzu. dan kuwa alokacin baya a na nuna al’adun arwa ne da shiga irin ta hausawa

sai dai yan karin magana sukace baka cin zamanin ka kaci na wani

duk dadai a lokacin baya film bashi da darajan da yake da shi yanzu. dan lokacin indai kaga wasa film kace yamaka kyau wato ka yaba to ya wadatar da ma’aikatan shirin

amma kafin su umaru dan juma’i sufara wasan kwai kwayon a kwai su lawan na hauwa mutumin daura ne. bayan su sai su alhaji sanda kaita da marigayi lawal baki da abu gambarawa wayannan sune jiga jigan assasa fara wasan kwai kwayo a gidajan talbijin da radio

The post TAKAI TACCAN TARIHIN FARKON FILM DIN HAUSA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>