Ajiya ne aka bawa Shugaban tawagar sojojin Nijeriya Janar Tukur Yusuf Buratai lambar yabo ,akan tsayen dakan da yayi wajen fafutukar yaki da yan ta’adda dake fadin kasar nan.
Wannan award din na lambar yabo da karramawa an bada shine daga Gidan jarida na leadership dake fadin Africa,wanda yake wakiltar fadin Africa ga daya.
An gabatar da award din ne a wani hotel mai suna jonnersburg dake Africa,inda tsohon shugaban kasar Ghana Mr Jonh Drami,ya mika award din ga mai wakiltar janar Tukur Buratai janar Peter Dauke.
Marubuci:Haruna Sp Dansadau
The post JANAR BURATAI YA AMSHI LAMBAR YABO DAGA FADIN AFRICA appeared first on MUJALLARMU.