JANAR BURATAI YA AMSHI LAMBAR YABO DAGA FADIN AFRICA
Ajiya ne aka bawa Shugaban tawagar sojojin Nijeriya Janar Tukur Yusuf Buratai lambar yabo ,akan tsayen dakan da yayi wajen fafutukar yaki da yan ta’adda dake fadin kasar nan. Wannan award din na lambar...
View ArticleZA A TARA DALA MILIYAN DARI SHIDA DA SABA’IN
Kasashen duniya sun sha alwashin tara dala miliyan 670 don taimakon gaggawa ga mutanen da ke fuskanatar barazanar fari a yankin tafkin Chadi da ke Yammacin Afirka. Yankin wanda ya hada kasashen...
View ArticleJIHAR IMO TA SALLAMI MA’AIKATA 1400 DAGA AIKI
Akalla ma’aikata Dubu daya da dari hudu aka sallama daga aiki a karkashin kwananan hukumomi dake jihar Imo. Mr Ndubuisi Uchehara ciyaman,yayi wani bayani inda yake cewa mafi akasarin ma’aikatan da aka...
View ArticleASIBITIN AMINU KANO TA SAMU NASARAN YIN TIYATAR ZUCIYA
Mataimakin diraktan yada labarai na asibitin, Aminu Inuwa, ya bayyana wannan ga manema labarai a ranan Juma’a a jihar Kano. Mr. Inuwa yace likitocin bangaren Cardiology, Radiology da Anesthesiology ne...
View ArticleFEMI FANI-KAYODE YA NUNA A DAWAR SA GA MUHAMMADU BUHARI
Ko dai me zai hana a gudanar da zaben shekarar 2019, sai ace Oho. Cif Femi Fani-Kayode wani tsohon Ministan sufurin jirgin sama da kuma al’adu duk a lokacin shugaba Olusegun Obasanjo yayi wannan...
View ArticleZANGA ZANGAN MATASAN KATSINA
SUNYI ZANGA ZANGA NE GAME DA DAWOWAR SA TO KUMA GASHI ALLAH YA DAWO DASHI INJI SALISU AMINU. The post ZANGA ZANGAN MATASAN KATSINA appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleADDU’AR YAN FURAMARI DA GWANNAN KATSINA KAN BUHARI
wasu yan furamari garin bawo a karamar hukumar daura ta jahar katsina sunyi addau’ar samun sauki ga shugaba buhari bayan nan gwamnan katsinan wato alhaji aminu masari yayi waya da shugaba muhammadu...
View ArticleDA ALAMUN ZA A SAMU DAN KWALLON KAFA SAMA DA MESSI A NAJERIYA
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona na shirin kaddamar da kwalejin horarwa ta kwallon kafa a Legas, birni mafi girma kuma cibiyar kasuwancin Najeriya. Kwalejin wadda za ta zama irinta ta farko a nahiyar...
View ArticleYAN SANDA SUN KAMA YARA YAN FIRAMARI AKAN RASHIN YIN ASAMEN A JIHAR ENUGU
Wata makaranta mai suna Dew Montessori dake unguwar GRA Enugu ta umarci hukumar yan sanda data kama wasu dalibanta da suka ki yin asamen. Daliban dai kusan su goma sha biyu ne da hukumar yan sandan ta...
View ArticleTASHIN BAMA BAMAI YA KAWO A SARAN RA’YUKA
yan kuna bakin wake sun kashe dumbin mutane har da shugaba tattara bayanan sirri na sojoji a yankin. wasu dadama sun jikkita a hari da aka kai. kugiyar tahrir al-sham, wadda gamayyar kungiyar...
View ArticleBA’A BA BUHARI GUBA BA-INJI TSOHON DAN TAKARAR GWAMNAN JIHAR KATSINA UMAR TATA
Umar tata tsohon dan takarar gwamnan jihar katsina,ya gargadi yan arewa dasu daina yawan jada jita jita akan karya. Gaskiya lamari shine shugaban kasa Muhammad Buhari ba’a bashi guba sannan kuma bai...
View ArticleYANDA NA KAMA MATA NA AISHA DA NAFISA SUNA MADIGO – kashi na 2
http://mujallarmu.com/labarai/yanda-na-kama-mata-na-aisha-da-nafisa-suna-madigo/ ci gaban na farko: Kishi ya fara kunno gidan, aka rika kai ruwa-rana. Hakan ta sanya sai da ya zage dantse wajen wanzar...
View ArticleMASUGARKUWA SUNA BUKATAR NAIRA MILIYAN SITTIN
mutanen da sukayi garkuwa da wasu jamusawa biyu a kaduna sun gidaya sharudansu kafin su sake su sunce suna bukatar kudi kimanin naira miliyan sittin (60) kafin su sako jamusawan dan kuwa in bahaka ba...
View ArticleGWAMNAN JIHAR EDO GODWIN NA NEMAN DALAR AMURKA MILIYAN DAYA DAGA GWAMNATI
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki yayi kira ga gwamnatin Nijeriya data fidda kudi kimanin dalar kudin Amurka miliyan daya da digo biyar,domin taimakwa gajiyayyu da marasa karfi dake jihar ta Edo. Yayi...
View ArticleAN GANO KASUWAR SAYAR DA JARIRAI A JOS
A jahar Plateau da ke tsakiyar Najeriya an gano wasu matasa da ke sana’ar sayar da jarirai, matasan maza ne da ke ajiye ‘yan mata a wani gida suna lalata da su kuma da zarar sun sami juna biyu aka...
View ArticleBAYAN KWANA NAWA KAKE KARANTA AL’QUR’ANI MAI TSARKI
1-Kullum 2-Sati Sati 3-Wata Wata 4-Shekara Shekara 5-Ko Ka Manta Yaku yan uwa yakamata mu yawaita karanta littafi mai tsarki,domin mu kara kusanta ga mahaliccin mu Allah (S.W.A) . The post BAYAN...
View ArticleTAYA ZAN FARANTA MA MASOYIYA TA
hanyoyin faranta ma masoyiya suna da yawa na farko shine. damu da damuwar ta kyauta ta mata ta hanyar siya mata kayan kayata jiki farata mata ta hanyar yi mata tattausar lafazi da kalamai masu bugun...
View ArticleKO ME NENE DALILIN YABA WA OSIN BANJO
Tsohon mai taimaka wa tsohon shugaba Jonathan a kan sabbin hanyoyin sadarwa, Reno Omokri ya yabawa mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo bisa sallamar wasu daraktoci guda 9 a hukumar kula da...
View ArticleTAYA BUHARI YA GANO KUDI HAR DALA MILIYAN DARI SHIDA DA SITTIN DA SHIDA 666
Babban mai gabatar da kara na gwamnatin tarayya Abubakar Malami ya ce, an dawowa da gwamantin tarayya makudan kudaden da aka sace a yakin da gwamnati ke yi da cin hanci da rashawa. Antoni janar kuma...
View ArticleDA KYAR NASHA INJI WATA TSOHUWA
A wani labari mai sosa rai wata tsohuwa jihar Borno ta ceci jaririyar da ‘yar ta haifa ta mutu, ta hanyar ba ta fatar nononta a yayin da suke tserewa daga hannun Boko Haram tsawon kwanaki suna tafiyar...
View Article