Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

KO ME NENE DALILIN YABA WA OSIN BANJO

$
0
0

Tsohon mai taimaka wa tsohon shugaba Jonathan a kan sabbin hanyoyin sadarwa, Reno Omokri ya yabawa mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo bisa sallamar wasu daraktoci guda 9 a hukumar kula da sufurin jiragen sama (NCCA).

Omokri ya gamsu da kwazon Osinbajo bayan da Osinbanjon ya sallamar daraktocin su 9 bayan kai wata ziyarar ba-za-ta da ya kai filin,

Omokri ya kuma ce: “Ma’aikatu da kuma wasu sassan wasu hukumomin gwamnati su na ganin sakamakon aikin. Mun godewa Allah da ka ba mu Osinbajo!”

A kuma wasu jerin sakonnin Tuwita kuma, Omokri ya yi izgili ga manufofin shugaba Buhari wadanda ya ce, ba su taimaki ‘yan Najeriya ba kamar na Osinbajo, wanda ya hau ragamar iko a ‘yan makwanni kadan.

The post KO ME NENE DALILIN YABA WA OSIN BANJO appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>