Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

JIHAR IMO TA SALLAMI MA’AIKATA 1400 DAGA AIKI

$
0
0

Akalla ma’aikata Dubu daya da dari hudu aka sallama daga aiki a karkashin kwananan hukumomi dake jihar Imo.

Mr Ndubuisi Uchehara ciyaman,yayi wani bayani inda yake cewa mafi akasarin ma’aikatan da aka kora babu wani aikin azo agani da sukeyi acikin ma’aikatun da suke aiki,Illah kawai idan wata ya cika suje banki su cire kudade.

Yanxu haka dai wannan maganar tana hannun Rochas Okoracha.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

The post JIHAR IMO TA SALLAMI MA’AIKATA 1400 DAGA AIKI appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>