wasu yan furamari garin bawo a karamar hukumar daura ta jahar katsina sunyi addau’ar samun sauki ga shugaba buhari
bayan nan gwamnan katsinan wato alhaji aminu masari yayi waya da shugaba muhammadu buhari. sai ya sanar wa sarkin dauran katsina da a tashi tsaye wajan yima buhari addu’a.
gwamna masari dai yace yayi waya da buhari yana lafiya dan haka masu yada jita jita ta allah ba tasuba
a karshab bayanin sa yake cewa bazamu daina yawaita addu’a ba ga shugaba buhari har sai allah ya biya mana bukatun mu na alkairi.
The post ADDU’AR YAN FURAMARI DA GWANNAN KATSINA KAN BUHARI appeared first on MUJALLARMU.