Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki yayi kira ga gwamnatin Nijeriya data fidda kudi kimanin dalar kudin Amurka miliyan daya da digo biyar,domin taimakwa gajiyayyu da marasa karfi dake jihar ta Edo.
Yayi wannan jawabi ne alokacin da ya karbi bakoncin Ministan Lafiya Mr Osagie Ehabire a gidan gwamnati dake benin a yau asabar.
Yace yakamata ace gwamnatin jihar ta kafa wata gidauniyar tallafawa gajiyayyu a jihar ta Edo.
Domin ganin an magance wata matsala da ake fama da ita.
Marubuci:Haruna Sp Dansadau
The post GWAMNAN JIHAR EDO GODWIN NA NEMAN DALAR AMURKA MILIYAN DAYA DAGA GWAMNATI appeared first on MUJALLARMU.