Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

AN GANO KASUWAR SAYAR DA JARIRAI A JOS

$
0
0

A jahar Plateau da ke tsakiyar Najeriya an gano wasu matasa  da ke sana’ar sayar da jarirai, matasan maza ne da ke ajiye ‘yan mata a wani gida suna lalata da su kuma da zarar sun sami juna biyu aka kuma haihu sai su sayar da jiriran.

yanzu haka jami’an tsaro suna tuhumar wasu daga cikin matasan masu yin wannan aika aikan

inda suke sanarwa jami’an tsaron da cewa suna kai jariran abuja ne da legos suna sai da su

hafines johne tana daga cikin matan da suke wannan aiki tace ita dai in tayi ciki mazan ke sai dawa amma wasu da cikin matan da kansu suke zuwa su sai da dan har da wata sunan ta zubaida itama takan sai da nata da kanta.

wannan abu dai ya afkune a bukur karamar hukumar jos

The post AN GANO KASUWAR SAYAR DA JARIRAI A JOS appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>