mutanen da sukayi garkuwa da wasu jamusawa biyu a kaduna sun gidaya sharudansu kafin su sake su
sunce suna bukatar kudi kimanin naira miliyan sittin (60) kafin su sako jamusawan
dan kuwa in bahaka ba to baza su kara yawan kwanaki ba
suka kara da cewa baza su rage daga abun da suka gindaya ba ko su kara
The post MASUGARKUWA SUNA BUKATAR NAIRA MILIYAN SITTIN appeared first on MUJALLARMU.