Wata makaranta mai suna Dew Montessori dake unguwar GRA Enugu ta umarci hukumar yan sanda data kama wasu dalibanta da suka ki yin asamen.
Daliban dai kusan su goma sha biyu ne da hukumar yan sandan ta kama.
Inda shugaban makarantar take cewa wadan yara idan ta basu asamen basu son yi,sannan sunada yawan rashin ji da tsokana ga al’ummar makaranta.
Marubuci:Haruna Sp Dansadau
The post YAN SANDA SUN KAMA YARA YAN FIRAMARI AKAN RASHIN YIN ASAMEN A JIHAR ENUGU appeared first on MUJALLARMU.