hakika kudi da mata su kan iya hallaka duniya. dan tsira sai ayi ruko da abubuwa kamar haka?………………………………………………………………………………………………………………..,,,
- yawai ta yin azimin litinin da alhamis
- yawaita yin lafilfilu
- yawaita azkar
- yin zakka yanda addini ya halal ta
- ya waita sadaka ga miskinai da marayu
- gujema zaman bakin titi ma’ana majalissa
- nisanta daga miyagun abokanai
- yawaita karanta alqur’ani
- cika salloli biyar ako wace rana akan lokaci
- yawaita sauraran tafsiri
wannan sune a takaice zahiri in har akayi ruko da su to za’a tsira daga sharrin mata da kudi dan kuwa har gobe malamai kiran da suke yi kenan ga al’uma da su nisanci son kudi da mata hakan zai iya kai su ga hallaka……… ALLAH YASA MU DACE…
The post yada zamu tsira daga sharrin KUDI KO MATA appeared first on MUJALLARMU.