KASHI DAYA CIKIN UKU NA MASU SHAYE SHAYE A DUNIYA MATA NE
-HUKUMAR KULA DA MASU SHAYE SHAYEN MIYAGUN KWAYOYI TA DUNIYA TACE MAFI AKASARIN MATA NE Hukumar kula da masu shaye ta kasa da kasa tayi wani hasashe,akan cewa kashi daya cikin uku na masu shaye shaye a...
View ArticleTSATTSAURAN RA’AYIN BUHARI NE YA HADDASA TABARBAREWAR ARZIKIN NIJERIYA
Tsattsauran Ra’ayin Buhari Ne Ya Janyowa Nijeriya Tabarbarewar Arziki-Inji Hukumar Tattalin Arzikin Africa Dake Ingila Mujallar kasar ingila dake karkashin Hukumar nazari akan tattalin arzikin Duniya...
View ArticleME NENE RA’AYIN KU KAN HANA SA HIJJABI A NAJERIYA
Ana zargin mahara kan yi amfani da hijabin wajen boye bama-bamai a hare-haren da suke kai wa, wadanda suka yi sanadin mutuwar mutane da dama a shiyyar arewa-maso-gabashin kasar. Yayin da wasu ke goyon...
View ArticleAN TSARE MAJALISAN NIJAR KAN KUDADAN TSARO
‘Yan adawar sun nuna damuwa game da kisan da ake zargin ‘yan tada-kayar-baya na yi wa sojojin kasar, don haka suka ce sai gwamnati ta yi bayani a kan yadda ta sarrafa kudin da majalisar ta ware don...
View ArticleBAI KAMATA YAN SIYASA SU RINKA AMFANI DA AL’QURNI DA BILBLE WAJEN RANTSUWA BA
GWAMNAN JIHAR IMO ROCHAS YACE BA DAI DAI BANE YAN SIYASA SU RINKA AMFANI DA LITTAFAI MASU TSARKI WAJEN RANTSUWA. Rahoton dake zuwa muna daga gidan Talabijin maisuna Liberty Tv dake kudancin Nijeriya ya...
View ArticleYAN DA ZAKU GANE SHEDAN A CIKIN AL’UMMA
hakika shedan a cikin mutane shine wanda ako wani lokaci bashi da wani abun yi sai abubuwa kamar haka?…………………………………………………………………………. zakaga a duk inda ya zauna sai ya zagi wani sannan zakaga kullum...
View ArticleMAHIMMANCIN KANKANA A JIKIN MUTUM
Kankana kusan dukkanta ruwa ne don gwargwadon ruwan dake cikinta an qiyasta ya kai 90%-99%, sukarin da ke cikinta kuwa zai kai 8%, sannan ana samun vitamin C da vitamin B a cikinta, kamar yadda ta...
View ArticleTAYA ZA A MAGANCE MATSALAR AURE
wato hanyoyin magan ce matsalolin aure su ne kamar haka?……………………………… nisanta daga kazanta cin abinci kwano guda ya waita hira tsakanin miji da mata hakuri a tskani yima juna wa’azi nisanta daga...
View ArticleLOKUTAN SALLAH A ADDINANCE
RANA KU اليوم الأحد, 05 مارس LAHADI 05 Mar الإثنين, 06 مارس LITININ, 06 Mar الثلاثاء, 07 مارس TALATA, 07 Mar الإربعاء, 08 مارس LARABA, 08 Mar الخميس, 09 مارس ALHAMIS, 09 Mar الجمعة, 10...
View ArticleBABBAN JAGORA DAGA JAGORAN MUSULUNCI NA DUNIYA YA RASU
Daya daga cikin shugabannin Musulmi a kasar Indiya, Syed Sahhabuddin, ya rasu yana da shekara 82 a duniya bayan doguwar jinya, kuma tuni aka yi jana’izarsa daidai da koyarwar addinin musulunci. Syed...
View ArticleSHUGABA BUHARI NE YA KAMATA YA RINKA KAI ZIYARA BA MUKADDASHINSA BA
Ana samun ce-ce-ku-ce a baya-bayan nan tsakanin ‘yan Najeriya kan ziyarce-ziyarcen da muƙaddashin shugaban ƙasar, Farfesa Osinbajo ke kai wa wasu sassa. Masu sharhi na ganin ziyarar da karin wasu...
View Articleyada zamu tsira daga sharrin KUDI KO MATA
hakika kudi da mata su kan iya hallaka duniya. dan tsira sai ayi ruko da abubuwa kamar haka?………………………………………………………………………………………………………………..,,, yawai ta yin azimin litinin da alhamis yawaita yin lafilfilu...
View ArticleLABARI CIKIN HUTONA AN DAMKE WADANKA SUKE DA ALHAKI A KISAN SHEIKH ALBANI ZARIA
A jiya Hukumar DSS da ke Abuja ta damke mutane 7 wanda take zargi da cewa sune mambobin Boko Haram din da suka kasha shahrarren malamin addinin nan a Zariya, Sheikh Auwal Adam Albani , tare da matarsa...
View ArticleABU MAFI GIRMA A DUNIYA
wato ba wani abu mafi girma a wannan duniya sama da soyayya karku manta da cewa duniyarma akan soyayya aka ginata dan haka musulmai me yasa kuke yanke zumuta me yasa kuke cin zarafi makotan ku me yasa...
View ArticleZA’A DAWO DA BUHARI NAJERIYA
an sami labarin cewa za’a dawo da buhari najeriya ne kafin a rufe babban filin jirgin Nnamdi Azikwe da ke abuja a cewar wasu dake kula da harkokin yau da kullum na shugaba buhari suna cewa tun kan...
View Articlelabari da dumidumin sa ZA A YIMA BUHARI JUYIN MULKI ta wata hanya
Akwai yiwuwar cewa shugaban kasa kuma babban ministan man fetur zai rasa ikon bada wuraren hako man fetur. Idan kudirin dokar yin garan-bawul ga ayyukan man fetur, watau PIGB da ke gaban majalisar...
View ArticleGUBA YA KASHE YARA 300 A ZAMFARA
yara 300 suka rasa rayukansu sanadiyar Guba a ruwa a kauyen ‘yar Galma Bukkuyum zamfara State. Sarkin Bukkuyum Alhaji Muhammad Usman yafada yayinda ake Bohol mai amfani da hasken Rana. Sarkin yayi...
View ArticleKO ME YASA TA JEFA JARIRIN TA A SOKAWE
Yan sandan jahar bauchi sun kama mata wadda tasa baby nata a sokawe ‘yar kwana ‘daya da haihuwa. Uwar mai suna Juliana James ‘yar jahar plateau wadda aka rufe a headquarter na yansan da matar tana da...
View ArticleJANE MUJE……… YANA NAN TAFE
farin cikin ku shine jin dadin mu. The post JANE MUJE……… YANA NAN TAFE appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleJANATAN NE YAHANA KWATO YAMMATAN CIBOK
Rahotanni sun ce tsohon Shugaban Najeriya Goodluch Jonathan ya yi watsi da bukatar Birtaniya ta tallafa wa kasar wurin ceto ‘yan matan Chibok jim kadan bayan sace su. Jaridar The Guardian ta Birtaniya...
View Article