Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

ZA’A DAWO DA BUHARI NAJERIYA

$
0
0

an sami labarin cewa za’a dawo da buhari najeriya ne kafin a rufe babban filin jirgin Nnamdi Azikwe da ke abuja

a cewar wasu dake kula da harkokin yau da kullum na shugaba buhari suna cewa tun kan tafiyar buhari na farko ansanar da cewa za a kullae filin jirgin.

kuma ana saran ze dawo ranar bakwai ga watan maris 7.

shugaba muhammadu buhari yake cewa duk wani kudirin sa da burin sa na tare da abun da al’umansa ke so dan haka yana fatan dawowan sa najeriya lafiya

sannan ya kara da cewa al’umar kasa ta najeriya kusani hakuri shine ze kaimu ga inda muke fata tare da addu’a

The post ZA’A DAWO DA BUHARI NAJERIYA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050