Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

KO ME YASA TA JEFA JARIRIN TA A SOKAWE

$
0
0

Yan sandan jahar bauchi sun kama mata wadda tasa baby nata a sokawe ‘yar kwana ‘daya da haihuwa.

Uwar mai suna Juliana James ‘yar jahar plateau wadda aka rufe a headquarter na yansan da

matar tana da yara shida kacal saboda tsananin rayuwa da lalacewar tattalin arzikin kasa shiyasa ta aikata wannan laifin.

Mijinta baida aikinki yayi hatsari Wanda yayi sanadiyar rashin lafiyar tace yana asibiti ana kula dashi.

Yayin da take jawabi tace ta Haiti ‘yar saita sata a sokawe saboda bata San yadda zasu kula da baby din dasuka haifaba, amma race mijinta baisan ta aikata wannan laifinba.

The post KO ME YASA TA JEFA JARIRIN TA A SOKAWE appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>