Ajiya dai wani wannan shaharar kungiyar kwallon kafa dake kasar spain wato barcelona tayi nasarar doke club din PSG da ci 6-1.
Inda kuma anan Nijeriya akasamu wani matashin saurayi wanda tsananin farinciki yasa yayi tsalle ya fada cikin ruwan kwata domin nuna farin cikinsa ga club din na Barcelona.
Mutanen dake zaune a unguwar da wannan yaro yake,sunce gaskiya wannan lamari ya daure masu kai sosai ganin yadda wannan saurayi ya shiga cikin wannan kwatar kai tsaye batareda ya nuna kyamar sa ba,domin kwatar tanada datti mai taran yawa acikin ta.
The post WANI SAURAYI YA SHIGA RUWAN KWATA DOMIN TAYA BARCELONA MURNA appeared first on MUJALLARMU.