HALAYE BAKWAI DA ZASU IYA KAI KA GA NASARA A RAYUWA
1-Watsi da gulma lokacin wani ya iskeka da ita 2-Murmushi ga al’umma koda kana cikin bacin rai 3-Neman ilimi akoda yaushe 4-tashi da wuri daga bacci 5-Aiki da gaskiya da jajircewa 6-Tattausan lafazi ga...
View ArticleNA KUSA DAWOWA NIJERIYA NA CIGABA DAGA INDA NA TSAYA-SHUGABA BUHARI
Shugaba Muhammad Buhari yace ya kusa dawowa gida Nijeriya domin ya cigaba da tafiyar da mulkin sa, tareda cigaba ayyukan da yake da kudirin yi a kasar nan. The post NA KUSA DAWOWA NIJERIYA NA CIGABA...
View ArticleREAL MADRID DA LALLASA NAPOLI DA CI 3-1 A KARO NA BIYU WANDA YAYI DAI DAI DA...
Kungiyar kwallon kafa dake kasar spain wato Real Madrid tayi nasarar saka kwallaye uku a ragar abokan hamayyarsu Napoli,inda kuma ita Napoli ta jefa kwallo daya a ragar Real Madrid, wanda dai dai da ci...
View ArticleBaza Muyi Shiru Ba Har Sai Gwamnati Ta Kwaton Sauran Yara 195 Dake Hannun...
Kungiyar Bring Back Our Girls dake zaman kanta tace zata cigaba da nuna rashin jindadin ta,har sai ranar da gwamnatin Nijeriya ta kwato sauran yan mata dari da tas’in da biyar 194 dake hannun mayakan...
View ArticleABIN AL’AJABI DAN SHEKARA GOMA YA KAMU DA CUTAR KANJAMAU SANADIYYAR CIN AYABA
Rahotanni sun nuna cewa a wani babban shagon saida ayaba dake Wakmart na jihar Oklahoma dake kasar Amurka aka saida wannan ayabar wadda tayi sanadiyyar haifar da cutar kanjamau ga yaron. Shafukan...
View ArticleMISTA ANDREW YAKUBU YA MAKA EFCC KOTU
Mista Andrew Yakubu, tsohon shugaban kamfanin mai na kasa wato (NNPC) da ke Najeriya ya maka hukumar yaki da masu yalmundahana da arzikin kasa (EFCC) a gaban kotu, inda ya bayyana butunsa akan cewa sai...
View ArticleMALAMAN MAKARANTA SHA 11 SUN KOMA SANA’AR GADI A CROSS RIVER
Rahotanni sun bayyana cewa wasu malaman makaranta dake karantarwa a wata firamari dake karamar hukumar Cross River mai suna Biase sun koma sana’ar gadi. Ciyaman dake wakilcin yankin maisuna Dr Steven...
View ArticleHANYOYI 5 DA ZAKA BI KA GYARA WAYARKA DA KANKA IDAN TA FADA RUWA BA SAI KA...
Idan har wayar ka/ki ta fada ruwa bawai ana nupin ta tashi aiki kenan ba,a’a za ka/ki bi wasu hanyoyi ne domin ganin ta dawo dai dai kamar haka:- KADA DANNA KOMI BAYAN KA TSAMU TA DAGA CIKIN RUWA...
View ArticleKASAR LIBYA TA TUNKUDO KEYAR YAN NIJERIYA 643 GIDA
Hukumar NEMA ta kasa ta bada tabbacin cewa akalla mutane 643 kasar Libya ta dawo dasu gida Nijeriya daga watan Disamban shekarar data gabata zuwa ga watan maris 7 a shekarar 2017. shugaban Hukumar NEMA...
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA ABUBUWA HUDU NE ZASU FARU IDAN SHUGABA BUHARI YA DAWO...
Gagaruman abubuwa hudu da zasu faru idan Buhari ya dawo a watan nan na Maris Yan Najeriya na cikin tsananin son sanin lokacin da shugaban kasar su zai dawo daga dogon hutun da ya tafi, dage-dagen...
View ArticleDALILAI 5 DA KESA MACE TA FITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA
ABUBUWAN DA KE SA MACE TA FITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA SUNA DA YAWA, AMMA GA KADAN DAGA CIKIN WADANNAN ABUBUWAN RIKO: Riko shine idan mijinki ya aikata wani laifi, kibar abin a zuciyar ki ba tare da...
View ArticleBARCELONA TA DOKE PSG DA CI 6 DA 1
ani abu da duniyan kwallon kafa za ta dade tana tattauna batunsa shi ne yadda kungiyar Barcelon ta farka daga gyangyadin da ta yi makwanni biyu da suka shige inda ta sha kasi a hannu takwararta ta PSG...
View ArticleHUKUMAR EFCC TA GURFANAR DA WANI BOKA A KOTU AKAN DAMFARAR KUDI NAIRA MILIYAN...
A ranan Talata, 7 ga watan Maris, Hukumar Hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da wani boka mai suna Clement Joseph alias Dr. Omale gaban alkali Jastis A....
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA MUKADDASHIN SHUGABAN KASA YEMI OSINBAJO YA KAI ZIYARA A...
Osnbajo ya samu tarba ta musamman daga mataimakin gwamnan jihar Kaduna Barnabas Yusuf Bala Bantex da sakataren gwamnati Balarabe Abbas tare da sauran jami’an gwamnatin jihar. Osinbajo ya kawo ziyarar...
View ArticleZAMAN SHUGABA BUHARI NA KWANA 50 A KASAR LANDAN YAN NIJERIYA NA CIKIN FARGABA
Yau Alhamis 9 ga watan maris alamu sun nunawa cewa shugaba Muhammad Buhari ya cika kwanaki hamsin 50 da tafiya kasar Birtaniya dake landan. Yan Nijeriya da dama suna cikin fargaba da jimamin rashin...
View ArticleWANI SAURAYI YA SHIGA RUWAN KWATA DOMIN TAYA BARCELONA MURNA
Ajiya dai wani wannan shaharar kungiyar kwallon kafa dake kasar spain wato barcelona tayi nasarar doke club din PSG da ci 6-1. Inda kuma anan Nijeriya akasamu wani matashin saurayi wanda tsananin...
View ArticleKADA KABARI A BAKA LABARI MAGUNGUNA 8 DA KANKANA KEYI A JIKIN DAN ADAM
Kankana kusan dukkanta ruwa ne don gwargwadon ruwan dake cikinta masana sun qiyasta ya kai 90%-99%, sukarin da ke cikinta kuwa zai kai 8%, sannan ana samun vitamin C da vitamin B a cikinta, kamar...
View ArticleSIRRIN DA NAMIJI: YADDA ZAKI SHAWO KAN MATSALAR NAMIJI DA BAYA NEMAN NA KANSA
Daga cikin manyan matsalolin dake kawo rabuwar aure akwai matsalar rashin daukar nauyin da Allah ya dorawa Namiji. A hakikanin gaskiya duk wanda yabar Allah da Annabi to yayi hasara a rayuwar, domin...
View ArticleLABARIN CIKIN HOTUNA WATA BUDURWA TAYIWA SAURAYIN TA WANKA DA RUWAN GUBA
Wata matashiyar budurwa yar shekara 26 ta watsa ma saurayinta ruwan guba a Jihar Akwa Ibom. Hotun saurayin kafin faruwar lamari. Kamar yadda rahoto ya nuna lamarin ya faru ne a daren jiya 8 ga watan...
View ArticleKALLI HOTUNAN MAKARANTUN DA DALIBAI KE KARATU A KASA BABU KUJERU A JIHAR KATSINA
wannan hotunan wasu makarantu ne dake jihar katsina,inda dalibai suke zama a kasa babu kujeru. A yadda Nijeriya take da arziki mai kamata ace akwai wata makaranta a fadin kasar nan ba,wadda za’a samu...
View Article