Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

GWAMNATIN NIJERIYA ZATA SA IDO GA MASU SHIGOWA DA GURBATACCIN KIFI DAGA KASAR...

Gwamnatin Nijeriya tace zata haramta shigowa da kifi kasar nan Ministan Noma da kiwo na jihohin Nijeriya Mr Heineken lakpobiri yayi wani jawabi ga manema labarai  a abuja yau. Lokpobiri yace gwamnatin...

View Article


KUNGIYAR CDD TAYI ALLAH WADAI DA MULKIN SHUGABA MUHAMMAD BUHARI

Wata Kungiya mai suna CDD tayi tir da shugaban kasa Muhammadu Buhari inda tace yayi wa ‘Yan Najeriya alkawura da dama a lokacin yakin neman zabe kuma ya gaza cikawa. Cibiyar CDD da aka kafa domin raya...

View Article


OYOYO SHUGABA MUHAMMAD BUHARI ZAI DAWO GIDA NIJERIYA GOBE JUMA’A-INJI FEMI...

Rahotanni na nuna cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai dawo gida Nijeriya a gobe Juma’a, 10 ga watan Maris, inda Allah ya kai mu. Wannan bayani ya fito ne a wata sanarwa da mataimakin shugaban...

View Article

SHUGABA BUHARI YA YABAWA OSINBAJO ABISA AIKI MAI KYAU DAYA GUDANAR

Shugaba Muhammadu Buhari ya yabawa mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo, akan yin aiki mai kyau yayinda yake hutun jinya a kasar waje. Buhari ya bayyana hakan ne aikin da Osinbajo yayi bisa da...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

LABARI CIKIN HOTUNA SOJOJIN NIJERIYA SUNYI NASARAR KAMA MUTUMIN DA KEYIWA YAN...

A yau ne rundunar sojan Nijeriya tayi nasarar cafke wani dan leken asirin yan boko haram a wani kauye dake Borno. mutumin da keyi ma Boko Haram leken asiri, Alhassan Garba Kaakakin watsa labarai na...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

NA FUSKANCI MATSALOLI DA DAMA BAYAN TAFIYAR KA OSINBAJO YA FADAWA BUHARI

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana ma shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ya fuskanci kalubale daban daban a matsayinsa na mukaddashin shugaban kasa. “Na fuskanci ƙalubale bayan...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

LABARI CIKIN HOTUNA WANI SAURAYI YA ZUBA RUWA A KASA YA SHA SABODA TSABAR...

Wannan hotun wani saurayi ne daya zuba ruwa a kasa yasha domin nuna irin nasa farinciki ga shugaba Buhari. Kamar yadda Rahoto yazo muna shi dai wannan saurayin yayi alkawarin cewa idan shugaba...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

SHUGABA BUHARI YA FADI DALILAN DAYASA YA ZABE YA DAWO RANAR JUMA’AH

A jiya dai ne mataimakin shugaban kasa na musamman na wajen harkokin watsa labari Femi Adesina ya bada sanarwar cewa shugaba Buhari zai dawo Ranar Juma’ah Jama’a da dama sunyi matukar mamaki yadda...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

LABARI CIKIN HOTUNA KUNGIYOYIN MUTANE 5 BIYAR NE BASU MURNAR DAWOWAR SHUGABA...

A yau ne dai shugaban kasa Muhammad Buhari ya dawo gida Nijeriya daga kasar landan,inda ya kwashe kimanin kwanaki hamsin acan domin a duba lafiyar sa. Mutane da dama suna hasashen cewa kungiyoyu guda...

View Article


BUHARI ZE KOMA ASIBITI

Shugaban  Muhammadu Buhari ya ce yana samun sauki sosai kan rashin lafiyar da ke damunsa, “amma watakila nan da makonni kadan masu zuwan zan koma asibiti”. Ya bayyana haka ne a jawabin da ya yi wa ‘yan...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

YANZU YANZU DARAJAR NAIRA TA SAKE FADUWA BAYAN DAWOWAR SHUGABA BUHARI

YANZU-YANZU! Darajar Naira ta sake faduwa bayan dawowar Buhari Labaran da ke shigo mana yanzu suna nuni da cewa darajar Naira ta sake faduwa a yau din nan Juma’a 10 ga watan Maris awowi kadan bayan...

View Article

ABU BIYAR DA MATASHI (5) YA KAMATA YA RIKE

hakika matashi ya kamata ya zama mutum nagari kamar haka………………….? temakon iyaye biyayya ga na gaba da shi neman na kanshi gujema barna kamar (caca)(shaye shaye)(sata)(zina) da dai sauran su neman...

View Article

KU KALLI YANDA MUTANE KEMA BUHARI OYOYO A FILIN JIRGI YAU A VIDEO

<code>< The post KU KALLI YANDA MUTANE KEMA BUHARI OYOYO A FILIN JIRGI YAU A VIDEO appeared first on MUJALLARMU.

View Article


DUNIYA NA FUSKANTAR MASIFA

Majalisar dinkin duniya ta ce duniya na fuskantar babban bala’in yunwar da rabon ta da fuskantar irin sa tun shekarar 1945, tana mai roko a dauki matakan kauce masa. Babban jami’in bayar da agaji na...

View Article

LABARI CIKIN HOTUNA UWA TA DAFA MA DANTA ABINCI DA NAMAN MUTUM DAN TA SHIGAR...

Wannan yaro da kuke gani shekarun sa sha 12 da haihuwa12 a duniya mahaifiyar sa ce take kokarin jefa shi cikin kungiyar asiri.   Yanxu haka dai wannan yaron ya kwance akan gadon asibiti rai a hannun...

View Article


AN SALLAMI FURSUNONI

babban lauyar jahar naija mai shara’a mariya azikogi ta sallami wasu fursunoni daga inda aka tsare su a a gidan yari dake mina ta jahar naija. galibin wayanda aka sallama sun dade suna jiran shara’a a...

View Article

AN YANKA AL’MAJIRAI BIYAR (5)

Wannan al’amari dai ya faru ne a garin Tungar Magajiya, da ke yankin karamar hukumar Rijau. Maharan da suka aikata wannan ‘danyen aikin da ba a san ko su waye ba, sun afkawa almajiran ne a lokacin da...

View Article


WANI YA SUMA DAN YAJI BUHARI YA DAWO

Wannan ya zo ne a lokacin da dubban mutane ke murna da bikin dawowar shugaba Buhari wasu har da yanka kaji da raguna da kuma sauran dabbobi Karin maganar Hausawa da ke cewa, idan wasu sun ki ka da...

View Article

MUTANE BIYAR DA SUKE BAKINCIKIN BUHARI YA DAWO

Ga mutane da suna cikin bakin ciki akan Buhari ya dawo da rai shi: 1. Yan adawa: Yan adawa, jami’yyar PDP sun ji dadi adda dauka cewar, shugaba Buhari ya rasu a Ingila. Wasu daga cikin su sun ce ya bar...

View Article

HALAYE GOMA DAKE BATA RAYUWAR MATASAN A YAU

Nijeriya kasa ce mai tarin arziki,amma su dayawa zaka matasan mu da dama basu da aikin sai zaman banza. Ga misalin halayen dake jefa matasa cikin mummunar rayuwa wadda ba’a akan tafarki madaidaici ba...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>