Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

MUTANE BIYAR DA SUKE BAKINCIKIN BUHARI YA DAWO

$
0
0

Ga mutane da suna cikin bakin ciki akan Buhari ya dawo da rai shi:

1. Yan adawa:

Yan adawa, jami’yyar PDP sun ji dadi adda dauka cewar, shugaba Buhari ya rasu a Ingila. Wasu daga cikin su sun ce ya bar aiki. A yanzu da ya dawo, kwarai da gaske suna cikin bakin ciki.

2. IPOB

Da duk hiwu da yan Biafara suka yi akan rashin lafiyan Buhari, har sun fara gani kamar taimako Allah ne da baya nan, yanzu da ya dawo, kungiyar IPOB za su gan kamar an zuba musu rwan sanyi ajiki.

3. MASSOB

Wani kungiya da ya yi kama da IPOB shi ne MASSOB, su ma na neman Biafara ne. kamar IPOB, sun yi murna da Buhari bai da lafiya. A yanzu, su ma na cikin bakin domin ya dawo da lafiya jikin shi.

4. Masu goyon bayan Kanu

Nnamdi Kanu ya ci nasara a kotu na ECOWAS kwana nan, yana ta gani komai na tafiya yadda yake so da Buhari bayanan. An gan shi yana ta hiwu cewar Najeriya ta mutu. Da Buhari bai nan, manyan mutane na ta zuwa ganin shi a kurkukun Kuje hada mai bayana arkan tattalin arziki, Pat Utomi, suna neman a sake shi.

5. Yan siyasa masu cin hanci

Ainihin wadda basu ji dadin yakin Buhari ga arkan cin hanci a Najeriya su ne yan siyasa da abin da suka sa a gaba shi ne su kwashi kudin Najeriya a adjuhun su. Wayanan mutane sun yi fata kar Buhari ya samu dawowa. Da kudin da sun boye, suna abubuwa a karkashi domin gwamnatin Buhari ya fado. Da ya dawo yanzu, suna cikin bakin ciki.

The post MUTANE BIYAR DA SUKE BAKINCIKIN BUHARI YA DAWO appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050