A jiya dai ne mataimakin shugaban kasa na musamman na wajen harkokin watsa labari Femi Adesina ya bada sanarwar cewa shugaba Buhari zai dawo Ranar Juma’ah
Jama’a da dama sunyi matukar mamaki yadda shugaba Muhammad ya fadi cewa zai dawo a jiya juma’a
Shugaba Muhammad Buhari yace ya zabi ya dawo ranar juma’a ne saboda mataimakin sa Yemi Osinbajo ya cigaba da tafiyar da mulkin domin ya samu ya huta na kwana biyu.

The post SHUGABA BUHARI YA FADI DALILAN DAYASA YA ZABE YA DAWO RANAR JUMA’AH appeared first on MUJALLARMU.