Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

ABU BIYAR DA MATASHI (5) YA KAMATA YA RIKE

$
0
0

hakika matashi ya kamata ya zama mutum nagari kamar haka………………….?

  1. temakon iyaye
  2. biyayya ga na gaba da shi
  3. neman na kanshi
  4. gujema barna kamar (caca)(shaye shaye)(sata)(zina) da dai sauran su
  5. neman soyayyar mace ta gari dan allah

tabbas wanann sune mahimman abun da matashi ya kamata ya rike dan temakon kansa.

zahiri kanemi na kanka yafi jiran aikin gwamnati dan kuwa da kyar na sha yafi da kyar aka kamani.

shiko biyayya ga nagaba da kai shi ze saka cigaba mutuka dan kuwa kifi da ruwa ya dace, ba saman tudu ba.

gujema barna shi ze sa ka samu sheda nagari ko kananan ko bayan baka.

neman soyayyar mace ta gari danallah shi ze kawo zuru’a dayyaba dan kuwa ina hutawa yafi zan huta.

matasa a rike wannan allah yasa muda ce

 

The post ABU BIYAR DA MATASHI (5) YA KAMATA YA RIKE appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050