BAN TABA MAKAMANCEWAR RASHIN LAFIYAR DA NAYI A WANNAN LOKACI BA-SHUGABA BUHARI
Ban taba irin wannan mummunar rashin lafiyar ba – Buhari – Shugaba Buhari a jiya da safe bayan dawowar sa daga kasar Ingila domin jinya ya shaidawa mutanen dake kusa da shi cewar bai taba yin irin...
View ArticleINEC TA SANAR DA RANAR DA ZA AYI ZABAN 2019
Hukumar Zaben Najeriya INEC, ta sanya ranar 6 ga watan Maris na shekarar 2019 a matsayin ranar gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘Yan Majalisun Tarayya. Sanarwar da hukumar ta fitar ta nuna cewar...
View ArticleYAN DA AKE GANE MACE TAGARI A WAJAN MUJIN TA
wato mace tagari akan iya ganeta ta hanyoyi kamar haka……………………………………? zaku ganta da biyayya wajan mijin ta bata sabawa daga abun da ya umurce ta dashi zaku ganta da son karanta qur’ani sannan da gujewa...
View ArticleADU’AR ABU BIYU AYODELE PETER FAYOSE AKAN BUHARI
Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Peter Fayose ya kira ‘Yan Najeriya su cigaba da yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’a domin ya samu sauki. Gwamnan yace akwai aiki na gyaran kasar a gaban shugaba...
View ArticleAN GURFANAR DA NAFISA ABDULLAHI A KOTU wacce kuka sani da nafisa sai watarana
Ranar Jama’ar data gabata ne aka sa ran bayyanar Jaruma Nafisa Abdullahi gaban Kotu ta 33 dake zamanta a Unguwar Dorayi dake Birnin Kano. An dai gurfanar da Jarumar ne bisa zargin daina halartar ɗaukar...
View ArticleFILMDIN DA ZEFI KASHE KUDI INJI ADAM A ZANGO
Fitaccen Mawaki kuma shahararren Jarumi Adam A. Zango ya baiya cewa a shekara ta 2017 fim 20 zai yi kawai, Fim 20 din sun hada dana wasu furudusas, yace guda 8 na kamfaninsa sannan 12 daga wasu...
View ArticleME YAKAMATA KAYI/KIYI DA DAMARKI DA ALLAH YA BAKU
YANDA YA KAMATA SHINE KAMAR HAKA…………………………………………………? na farko shine kula da addini tabbatar da sallah biyar a kowace rana na biyu shine temakon marayu da miskinai na uku kuma shine yawaita zumunci na...
View ArticleYAN DA SHINKAFA YAFI FETUR A NAJERIYA
Yanzu da alama babu abinda ya fi damun talakar Nijeriya, kamar batun kayan abinci da tsadar sa, ko da ya ke dai gwamnatoci da dai dai kun mutane da dama a kasar na cewa an dade ba a yi noma musamman na...
View ArticleSABUWAR WAKAR BUHARI DA YA FITO YAU…………………video karku sake abaku labari
The post SABUWAR WAKAR BUHARI DA YA FITO YAU…………………video karku sake abaku labari appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleGWAMNATI NA TANTAMAN FARA BIYAN TSAGERUN NAIJA DALTA
A yayin da al’umomin yankin na zargin shugabanin yankin da tunzura matasa, wata kungiya mai fafutukar kare yankin na Niger Delta, mai suna Niger Delta Alliance, dake karkashin Madam Rita Lori, wata...
View ArticleTAMBAYA TARA (9) AKAN SOYAYYA DA AMSAR SU
TAMBAYA?…… shin menene soyayya AMSA?…… soyayya wata abu ce da akan iya tsintan ta ba zato ba tsammani TAMBAYA?…… to ya mutum yake kasancewa in ya tsinci kansa a cikin soyayya AMSA?…… hakika mutum yana...
View ArticleDOKAN LUWADI DA FYADE
Gwamnatin jihar Bauchi ta kirkiro da dokoki da zai hukunta masu aikata munanan laifuka da suka hada da satar mutane, fyade, luwadi da madigo da kuma satar dabbobi. Dokar zata daure mutun tsawon rai da...
View ArticleWATA ME CIKI TA KAI HARI A BARNO
Jami’an tsaro a Maidugiri da ke jihar Bornon Najeriya sun kashe wata mata da tayi yunkurin kai harin kunan-bakin-wake a birnin. dan sandan jahar Victor Isuku ya fitar da cewa, “matar me kimanin...
View ArticleTIRKASHI ABUBUWA HUDU NE ZASU IYA FARUWA DA SHIGAR SHUGABA BUHARI OFIS A YAU...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai koma bakin aiki ranan Litinin, 13 ga watan Maris bayan ya dawo jinya daga kasar Birtaniya. Abubuwa 4 da zasu faru idan shugaba Buhari ya koma ofis...
View ArticleAN KASHE FULANI 2 MAKIYAYA A KUDANCIN KADUNA
An kashe Fulani Makiyaya 2 a kudancin Kaduna – An kashe Fulani Makiyaya 2 a kudancin Kaduna, jihar Kaduna – Makiyayan yan shekaru 14 da 20 ne – An harbesu har lahira ne yayinda suke kiwo awakansu...
View ArticleTSOHON GWAMNAN BABBAN BANKIN NIJERIYA YAYI TIR DA TSARE TSARE SHUGABA BUHARI...
Tsohon Gwamnan babban bankin CBN Farfesa Charles Soludo ya soki tsare-tsaren tattalin arziki na wannan Gwamnati. Soludo ya bayyana wannan ne a wani taro da aka yi domin gyara tattalin arzikin Najeriya....
View ArticleBURATAI BAIDA KARFIN DA ZAI IYA DAKATAR DAMU-KUNGIYAR BIYAFARA
Buratai bai isa ya hana Biyafara ba- MASSOB – MASSOB tace babban hafan sojan Najeriya, Laftanan Janar Tuku Buratai bai isa ya hana fafutukan neman Biyafara ba – Buratai yace Biyafara ba zata yiwu a...
View ArticleALJAUNU DA FATALWA SUN KORI SHUGABAN KASA A FADAR SA
Kamar yadda jaridar kasar Brazil ta ruwaito, Temer ya baiwa al’ummar kasar mamaki a lokacin daya gudu daga fadar gwamnatin kasar tare da uwargidarsa da karamin yaronsa mai shekaru 7. Shugaban kasar ya...
View ArticleYARA NA AURAR DA KANSU A BOYE A MAKARANTAR BAUCHI
Gwamnatin jahar Bauchi ta bada umurnin kulle wata makaranta a jihar bayan an gano cewa dalibai na aurar da kansu a boye. Umurnin kulle makarantan na kunshu cikin jawabin da mai taimakawa mataimakin...
View ArticleBABU TABBACIIN RANAR DA SHUGABA BUHARI ZAI KOMA LANDAN DAN A CIGABA DA DUBA...
Fadar shugaban kasa ta ce har yanzu babu tabbacin ranar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai koma birnin Landan don ci gaba da magani. Fadar shugaban kasa ta ce shugaban kasa Buhari ya bayar da...
View Article