YANDA YA KAMATA SHINE KAMAR HAKA…………………………………………………?
- na farko shine kula da addini tabbatar da sallah biyar a kowace rana
- na biyu shine temakon marayu da miskinai
- na uku kuma shine yawaita zumunci
- na hudu shine kyautatawa makoci
- na biyar shine ya waita tasbihi da salati ga annabi fiyayan halitta
wannan shine a ta kaice allah ya temake mu
The post ME YAKAMATA KAYI/KIYI DA DAMARKI DA ALLAH YA BAKU appeared first on MUJALLARMU.