1-Watsi da gulma lokacin wani ya iskeka da ita
2-Murmushi ga al’umma koda kana cikin bacin rai
3-Neman ilimi akoda yaushe
4-tashi da wuri daga bacci
5-Aiki da gaskiya da jajircewa
6-Tattausan lafazi ga magaba da tsofaffi
7-Yawaita taimako ga mabukata
The post HALAYE BAKWAI DA ZASU IYA KAI KA GA NASARA A RAYUWA appeared first on MUJALLARMU.