Shugaba Muhammad Buhari yace ya kusa dawowa gida Nijeriya domin ya cigaba da tafiyar da mulkin sa, tareda cigaba ayyukan da yake da kudirin yi a kasar nan.
The post NA KUSA DAWOWA NIJERIYA NA CIGABA DAGA INDA NA TSAYA-SHUGABA BUHARI appeared first on MUJALLARMU.