Hukumar daidatattun kayayyaki a Najeriya, SON ta kama wasu masu shigowa da kayan shafawa, da ruwan inabi da kaya da ake zargi da canza karewar kwanaki a jikin kayayyakin da kuma sa sabon kwanaki a kansu don ɓatar da masaya.
The post AN GANO WANI GIDAN SAMA A LEGAS ga hotunan appeared first on MUJALLARMU.