Tsofaffin Gwamnonin Nijeriya 22 suke da hannu akan almundaha da dukiyar kasa.
Wani Babban jami’in hukumar EFCC ta kasa Alhaji Ishaq Salihu yace hukumar EFCC bazata sarara ma kowa wajen kwato duniyar kasa ba.
Hukumar dai tace akalla Biliyan Dari N201bn ake nema a hannun wadannan tsofaffin gwamnonin wanda kuma sun hau kansu sun zauna.
Hukumar ta EFCC ta kara da cewa binciken su ba iya ga gwamnoni zai tsaya ba nan gaba,har da wadanda basu tsammanin cewa binciken zai iya kaiwa garesu.


The post LABARI CIKIN HOTUNA HUKUMAR EFCC ZATA GURFANAR DA TSOFAFFIN GWAMNONIN NIJERIYA 22 A GABAN KOTU appeared first on MUJALLARMU.