Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

LABARI DA DUMINSA: MATASA NA ZANGA ZANGAR LUMANA A JAHAR ZAMFARA

$
0
0

ZANGA-ZANGAR LUMANA, TA TUR DA ALLAH WADDAI DA JAGORANCIN GWAMNAN JAHAR ZAMFARA.

 

Yanzu haka, tawagar matasa masu kishin jahar Zamfara. Wadda ta hada kungiyoyin matasa da yan makaranta, irinsu kungiyar Muryar Talaka-Reshen Jahar Zamfara, Matasan Zamfara Ta Tsakkiya karkashin innuwar kungiyar NYA Wanda Comrade MANNIR HAIDARA KAURA KE jagoranci.

 

Mun fito domin yin ZANGA-ZANGAR LUMANA. Domin yin tur da Allah waddai da jagorancin GWAMNA ABDUL’AZIZU ABUBAKAR YARI MAFARA. Da Mulkin da ya ke yiwa Al’ummar Jahar Zamfara a hagunce.

 

Note: A wannan ZANGA-ZANGAR LUMANA, ba mu dokan kowa, ba mu zagin kowa ba mu tabin kayan kowa, haka zalika ba mu sani ko lalata kayan gwamnati. Za mu Yi kokarin AIKA sako ne ga duniya kurrum da Jan hankali.

Allah ya sa wannan yunkuri na mu ya kawo sauyi a jahar Zamfara.

The post LABARI DA DUMINSA: MATASA NA ZANGA ZANGAR LUMANA A JAHAR ZAMFARA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>