TSORON JIFA YA HANA SANATOCIN AREWA ZUWA BAZABUN SU
Tsoron jifa ya fara hana Sanatocin Arewa zuwa mazabun su Marubuci:Haruna Sp Dansadau Al’ummar jihar Bauchi, sun bayyana cewa tsoron jifa ya hana Sanatocin su zuwa Bauchi tun bayan jifan da akayiwa...
View ArticleNA KUSA DA SHUGABA BUHARI NE KE SACE KUDIN GWAMNATI-GWAMNA FAYOSE
Yadda mutanen Buhari ke sata a Najeriya-Inji Gwamna Fayose Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnan Ekiti ya kara dura kan shugaba Buhari – Ayo Fayose yace na-kusa da Buhari na buga sata a Abuja....
View ArticleLABARI DA DUMINSA: MATASA NA ZANGA ZANGAR LUMANA A JAHAR ZAMFARA
ZANGA-ZANGAR LUMANA, TA TUR DA ALLAH WADDAI DA JAGORANCIN GWAMNAN JAHAR ZAMFARA. Yanzu haka, tawagar matasa masu kishin jahar Zamfara. Wadda ta hada kungiyoyin matasa da yan makaranta, irinsu...
View ArticleKUNGIYAR KIRISTOCI (CAN) DAKE JIHAR BORNO SUN YABAWA MULKIN SHUGABA BUHARI
Yan Kungiyar CAN sun ce sun ga canji da zuwan shugaban kasa Buhari Marubuci:Haruna Sp Dansadau CAN ta Jihar Borno ta yabawa Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari kwanan nan ne Kiristoci suka yi bikin...
View ArticleGWAMNATIN TARAYYA TA GANO YANDA AKE SHIGO DA SHINKAFA TA ‘BARAUNIYAR HANYA
Yadda ake shigo da shinkafa a boye cikin kasar nan Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani tsohon Jami’in Gwamnati ya bayyana cewa ana shigo shinkafa a boye gwamnati dai ta haramta shigo da shinkafa...
View ArticleTASKAR HAUSA FIM:AN GANO MANYAN JARUMAI 7 DAKE DAUKE DA CUTAR KANJAMAU
Dandalin Kannywood: An gano jarumai 7 dauke da cutar kanjamau Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wannan wani sabon labarine wanda wakilin mu Muhammad Lere ya samo mana shi jiya. Wani abin Allah ya kyautane ya...
View ArticleTIRKASHI:WATA YARINYA TA KASHE KANTA SABODA SAN DA TAKE YIWA MALAMIN TA
Karshen duniya! Wata yarinya ta kashe kanta saboda son da take yiwa malamin ta Marubuci:Haruna Sp Dansadau Masu hikimar magana na cewa, in da ranka za ka ga abu da yawa wannan tabbas haka yake, bisa...
View ArticleYAN SIYASAR NIJERIYA NE SUKA JAWO FADUWAR DARAJAR NAIRA-Inji Shugaban...
Yan siyasar Najeriya ne suka jawo faduwar darajar Naira. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shuagaban ƙungiyar masu hada hadar canjin kuɗaɗen ƙasar waje a ƙasarnan wato ‘ABCON’ Alhaji Aminu Gwadabe ya bayyana...
View ArticleMUDDIN JIHAR KADUNA TA CIGABA DA TSARE TSAREN DANNE HAKKIN TALAKA TO BAZA...
“Muddin aka cigaba da tafiya yadda ake yi a Kaduna, APC ba zata lashe jihar ba” – Shehu Sani Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shehu Sani ya zargi gwamnatin jihar Kaduna da aiwatar da tsare tsaren cutar da...
View ArticleKO YA ZA’A QARE TSAKANIN SHUGABA BUHARI DA SANATOCIN NIJERIYA!!?
Ya za a kare tsakanin Shugaba Buhari da Sanatoci? Marubuci:Haruna Sp Dansadau Ana ta samun rikici tsakanin shugaban kasa da ‘Yan majalisar Dattawa an nada Kwamitin sulhu amma har yanzu ba a...
View ArticleSHUGABAN ALKALAI NA NIJERIYA YA WANKE ZARGIN DA AKE MUSU NA HANA YAKI DA CIN...
Cin hanci laifin shari’a ko zartarwa – Inji alkalin alkalai Marubuci:Haruna Sp Dansadau Alkalin alkalai, Walter Onoghen ya wanke alkalai Najeriya kan zargin da ake masu na karbar cin hanci da rashawa....
View ArticleWASU MARASA TAUSAYI NA SAIDA MAGANIN SANKARAU GA MARASA LAFIYA A JIHAR...
Ana karkatar da akalar maganin cutar sankarau Marubuci:Haruna Sp Dansadau Binciken hukuma a jihar Zamfara, sun nuna yawan wadanda cutar sankarau ta hallaka a jihar kawai, ya karu zuwa mutum 350 daga...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMI:SHUGABA BUHARI YA SALLAMI SAKATAREN GWAMNATI BABACHIR LAWAN
Buhari ya dakatar da sakataren gwamnati da shugaban hukumar tsaron sirri, NIA Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaban kasa ya dakatar da sakataren gwamnatin Babachir daga aiki – Bugu da kari shugaba...
View ArticleSHUGABA BUHARI YA SOKE TARON MAJALISAR ZARTARWA A KARO NA BIYU
Buhari ya soke taron majalisar zartarwa na yau Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaba Muhammadu Buhari ya soke taron majalisar zartarwa na yau Laraba, 19 ga watan Afrilu babu wanda aka gani daga cikin...
View ArticleSU WAYE FADAR SHUGABAN KASA:BABACHIR LAWAL YA MAIDA MARTANI AKAN DAKATAR...
‘Wanene fadar shugaban kasa?’ – Babachir Lawal ya maida martani ga dakatar da shi Marubuci:Haruna Sp Dansadau Babban sakataren gwamnatin tarayya, ya fada ma masu kawo rahoto da su tambayi fadar...
View ArticleMAGANAR YAKI DA CIN HANCI DUK TA TSUNIYA CE-INJI SULE LAMIDO
Yaki da cin hancin Najeryia duk hira ce – Sule Lamido Yaki da cin hancin Najeryia duk hira ce – Sule Lamido Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya bayyana...
View ArticleHUKUMAR NSCDC TA KAMA WANI SHAHARARREN DAN BOKO HARAM DAN SHEKARA 25
Hukumar NSCDC ta kama dan Boko Haram a jihar Adamawa Marubuci:Haruna Sp Dansadau An kama wani dan ta’addan Boko Haram da ya fito daga dajin Sambisa a Adamawa – Dan ta’addan ya ce ya kashe mutane 10 tun...
View ArticleHAR YANZU NAFI ‘YAN MATAN FIM AJI-UMMI ZEE ZEE
Har yau na fi ‘Yan matan fim aji – Ummi ZeeZee Marubuci:Haruna Sp Dansadau Ummi Ibrahim ZeeZee ta kasance shahararriyar ‘yar fim ce wacce ta ci zamanin ta a baya – Jarumar ta bayyana cewa ita ta fi...
View ArticleHANYOYIN DA AKAN GANE DAN LUWADI
1- Kyauta: Ba sau daya ba, ba sau biyu ba zaka tadda yawancin matasan da suka fada wannan mummunar aiki ta hanyar kyaututtuka ne, zaka ga Namiji ya dage da yima kyautar da ba gaira ba dalili, kyautar...
View ArticleBA SANI BA SABO INJI SHUGABA MUH’D BUHARI
shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dakatar da Sakataren Gwamnatin Tarayya Babachir David Lawal tare da shugaban Hukumar NIA mai leken asiri bisa wasu zargi dabam-dabam. Tuni aka nada kwamiti domin...
View Article