Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

GWAMNATIN TARAYYA TA GANO YANDA AKE SHIGO DA SHINKAFA TA ‘BARAUNIYAR HANYA

$
0
0

      Yadda ake shigo da shinkafa a boye cikin kasar nan

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Wani tsohon Jami’in Gwamnati ya bayyana cewa ana shigo shinkafa a boye gwamnati dai ta haramta shigo da shinkafa cikin kasar – Sai dai wasu bata-gari suna yi ba daidai ba Yadda ake shigo da shinkafa a boye cikin kasar nan Wasu na tsallako da shinkafa a boye Wani tsohon Darekta a Ma’aikatar yada labarai na Najeriya ya rubuta wasika ga shugaban kwastam na kasa Hameed Ali inda yake bayyana masa cewa wasu na cigaba da shigo da shinkafa a boye cikin kasar.

Dandalin Mujallarmu.com ta samu labari cewa Peter Dama ya bayyana cewa an shigo da sama da motoci 100 cike da shinkafa ta iyakokin kasar ta Kano da Katsina da sauran su da sa-hannun wasu bata-gari har a cikin Jami’an kwastam din.
Shugaba Buhari ya dage wajen harkar noman shinkafa a kasa Idan har aka cigaba da fasa kaurin dai yunkurin wannan Gwamnati na noma shinkafar da kasar za ta ci na fuskantar barazana.
                   
Gwamnatin shugaba Buhari ta dage wajen harkar noma a kasar domin Najeriya ta rika ciyar da kan ta.

The post GWAMNATIN TARAYYA TA GANO YANDA AKE SHIGO DA SHINKAFA TA ‘BARAUNIYAR HANYA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>