Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

TASKAR HAUSA FIM:AN GANO MANYAN JARUMAI 7 DAKE DAUKE DA CUTAR KANJAMAU

$
0
0

Dandalin Kannywood: An gano jarumai 7 dauke da cutar kanjamau

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Wannan wani sabon labarine wanda wakilin mu Muhammad Lere ya samo mana shi jiya. Wani abin Allah ya kyautane ya faru jiya.
Domin wasu jarumai su bakwai aka gano suna dauke da kwayar cutar kanjamau (HIV/AIDS) Idan za ku iya tunawa a watannin baya mun kawo maku yanda cikin jarumai ya duri ruwa a lokacin da aka sami wata jaruma wadda ta fito a fim din “Teburin Mai Shayi” tana da kanjamau.
Dandalin Mujallarmu.com ta samu labarin daga majiyar mu , yau gashi an wayi gari jarumai bakwai duk suna dauke da cutar kanjamau.
Wannan labarin ya tayar da hankali sosai.
Tun adaren jiya aka ga fuskokin wasu jarumai a asibitin Murtala dake Kano State, sabida su tantance lafiyarsu.

The post TASKAR HAUSA FIM:AN GANO MANYAN JARUMAI 7 DAKE DAUKE DA CUTAR KANJAMAU appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>