SAKONNIN SOYAYYA MURMUSHIN MASOYA. Tsaraba Zuwa ga Masoya. Marubuci: Abba Muhd ‘Dan-Hausa. TA ‘DAYA. Ina son dukkan taurarin da suke bisan sama, amma ba za’a hada son da na ke yi musu da kuma na wadda ta ke a cikin idanuwan ki ba, ina son ki. TA […]
The post KARANTA KAJI: SAKONNIN SOYAYYA 7 DAKE SANYA MASOYA MURMUSHI appeared first on MUJALLARMU.