Ya ku bayin Allah! Addinin musulunci ya wajabta mana kyautata ma iyayenmu a matsayin wani dan tukuici ga kokarin da suka yi mana sadda babu wanda zai yi mana in ba su ba. Ba a matsayin biyan hakki ba. Ya ku bayin Allah! Ba wata da’a ko ibada ko aikin lada da Allah madaukakin […]
The post BIYAYYA GA IYAYE-KADA KA SAKE KA FIFITA MATARKA AKAN MAHAIFIYARKA. appeared first on MUJALLARMU.