Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya fito a shafinsa na Twitter ya taya Super Eagles na Najeriya murna bayan sunci wasarsu da Gambia. Inda ya saka wannan hoton nasa ya kuma bayyana cewa “ance kasar rasha Nada sanyi, amma duk da haka Muna nan tafe”. Duba irin hotunan da jama’a suka ci gaba da […]
The post DUBA HOTON DA ATIKU YA SAKA BAYAN NAJERIYA TACI WASARTA DA YA JANYO YAN NAJERIYA SUKAYI DA SAKA NASU appeared first on MUJALLARMU.