Na hadu da wani matashi a wajen kallon kwallo muna cikin hira sai muka dauko maganar matsalolin Najeriya. Yana cikin bayaninsa sai na fahimci duk abubuwan da yake fada matsaloline da a koda yaushe yan Najeriya na faden su. Nan take na tsaida shi nayi mishi tambaya Toh menene mafita akan matsalolin Najeriya saboda ni […]
The post SIRRIN RAYUWAR TALAKAWAN NAJERIYA – KASHINA NA FARKO NA BAYANI AKAN TARIHIN YADDA WANI MATASHI TA SAMU HASKEN RAYUWA BAYAN YASHA MATUKAR WUYA appeared first on MUJALLARMU.