Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

KARANTA KAJI: MAKASUDIN ABINDA YASA JONATHAN YA FADI ZABE A SHEKARAR...

Fani-Kayode ya bayyana dalilin da yasa Jonathan ya fadi zaben 2015. Mista Femi Fani-Kayode yace jam’iyyar PDP ta koyi darasi daga 2019,ya bayyana faduwar Goodluck Jonathan a matsayin rashin daraja...

View Article


DAN GIDAN DASUKI SALIHU YA ZAMA BABBAN MALAMIN KWAMFUTA A JAMI’AR SHEFFIELD...

Dan Najeriya, Salihu Dasuki, ya zama babban malami mafi karancin shekaru a jami’ar Sheffield dake Ingila. Wani matashin dan Najeriya mai suna Salihu Dasuki ya zama babban malamin jami’a wanda yafi kowa...

View Article


KARANTA KAJI: ABINDA ZAHRA BUHARI TACE GAME DA ASIBITN FADAR SHUGABAN KASA

‘Yar Shugaban Kasa Zahra Buhari Tayi Tsokaci Game Da Asibitin Fadar Shugaban Kasa Dandalin Mujallarmu tace karo da wani rubutu akan shafin sada zumunta na Diyar shugaba Buhari, wato Zahra.   Zahra...

View Article

KOTUN DAUKAKA KARA TA BUKACI DASUKI DAYA GABATA GABAN KOTUN DON BADA SHAIDA...

Kotun Daukaka Kara Ta Kara Neman Dasuki Ya Bayyana Gaban kotu. Kotun daukaka kara ta nemi da Dasuki ya gabatar da kansa gaban kotun Metuh. Kotun Olisa Metuh dake Abuja ta umarci tsohon mai baiwa tsohon...

View Article

KU KALLI JERIN SUNAYEN MANYAN ‘YAN SIYASA 9 DAKE DA KARFIN MAYE GURBIN...

‘Yan siyasan guda 9 da ka iya maye gurbin Buhari a 2019 Duk da dai akwai sauran lokaci kafin zuwan zaben 2019 amma tuni masu fashin baki kan harkar siyasa suka fara hasashen ‘yan siyasan da ka iya maye...

View Article


LABARI DA DUMINSA: AYO FAYOSE YA BAYYANA BABBAN DALILIN SA 1 DA YASA YAKE...

Zaben 2019: Sai Na Ba ‘Yan Najeriya Mamaki-Inji Ayo Fayose Ayo fasoye yace matukar ba’ayi murdiya a zaben 2019 ba toh tabbas babu makawa sai ya kada shugaba Buhari. Wasu dai manyan kusoshin jam’iyar...

View Article

HUKUMAR RRS TA GARGADI ‘YAN NAJERIYA DA SU DAINA SAYEN WAYOYIN HANNU DA BA...

Sanarwa: ‘Yan Najeriya Ku Daina Sayen Kwancen Wayoyin Hannu-Inji Hukumar RRS. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hukumar ‘yan sanda ta fara gargadi akan masu sayen wayoyi da ba sabbi ba. Yanzu mafi akasarin...

View Article

KARANTA KAJI: SHAHARARREN MAI KUDIN NAN NA DUNIYA BILL GATE YA BAYYANA...

Shahararen Attajirin Da Yafi Kowa Kudi Duniya Bill Gates Ya Bayyana Dalilin Dayasa Yake San ‘Yan Najeriya A wata hira ta musamman da akayi da shahararen mai kudin nan na duniya,wato Bill Gate a gidan...

View Article


BIYAFARA: OBASANJO BABBAN MUNAFIKI NE-Inji Ola Ishola-Karanta Kaji Dalili

    Biyafara:  Obasanjo Babban Munafiki Ne-Inji Ola Oshola Wani Manjo najar Ola Ishola Williams mai ritaya yayi kaca kaca ta tsohon shugaban kasa Olesugun Obasanjo,game da shiga gonar da ba tashi ba....

View Article


LABARI DA DUMI DUMI: DATTAWAN AREWA SUN GARGADI GWAMNAN JIHAR KADUNA ELRUFA’I...

Ka Gaggauta Janye Maganar Kama Matasan Arewa-Inji Kungiyar Dattawan Arewa Zuwa Ga El’rufa’i Kungiyar dattawan Arewa dake  wato NEF ta gargadi malam Nasir El’rufa’i daya gaggauta janye kudurin sa na...

View Article

KARANTA KAJI: AMFANIN ZOGALE 18 A JIKIN DAN ADAM

     Kiwon Lafiya: Amfanin Zogale 18 Ga Jikin Dan Adam. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Ana Bukatar Jama’a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al’umma domin Qaruwa da Juna....

View Article

SAKO ZUWA GA MATAN AURE

Ya kamata duk matar da ta tsinci kanta adakin aure, awannan zamanin da muke ciki, ta gode ma Allah. Ba don komai ba, idan ta duba zata ga wasu ‘yan-mata irinta, sunfi ta kyawun halitta da iya ado, amma...

View Article

YADDA AKE HADA HUMRA FARA, BAKA, CULUCTURE, TURAREN WUTA. NA KAYA DA NA TSUGUNO

BAKAR HUMRA ‘yan’uwa mata in a yi muku tuni da ku rike turare da kyau, dan turare maganadisu ne na jan hankali, amfanin da turare a jikinki, sutturarki, gidanki yana sa megida ya kara samun nutsuwar...

View Article


‘YAN MAJALISA ZA SU BADA UMARNIN A KAMA SHUGABAN EFCC MAGU SABO DA KARAR...

Daga Dokin Karfe A wani labari dake fitowa daga zauren Majalisar Wakilai ta Kasa ya nuna cewa Majalisar Kasar na shirin bada umarni a kama Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu. Matar tsohon Shugaban kasa...

View Article

YANDA AKE AMFANI DA SABULUN SALO WAJAN GYARAN JIKI

Yana da kyau mata su san yadda ake hada irin wannan sabulun domin gyaran jiki ko kuma don sana’a. Yawan shafe –shafe yana bata fatar jiki don haka idan ana shafa abu kadan a fatar jiki, ya fi amfani da...

View Article


KARANTA KAJI: SAKONNIN SOYAYYA 7 DAKE SANYA MASOYA MURMUSHI

                  SAKONNIN SOYAYYA MURMUSHIN MASOYA. Tsaraba Zuwa ga Masoya. Marubuci: Abba Muhd ‘Dan-Hausa. TA ‘DAYA. Ina son dukkan taurarin da suke bisan sama, amma ba za’a hada son da na ke yi musu...

View Article

BIYAYYA GA IYAYE-KADA KA SAKE KA FIFITA MATARKA AKAN MAHAIFIYARKA.

  Ya ku bayin Allah! Addinin musulunci ya wajabta mana kyautata ma iyayenmu a matsayin wani dan tukuici ga kokarin da suka yi mana sadda babu wanda zai yi mana in ba su ba. Ba a matsayin biyan hakki...

View Article


DUBA HOTON DA ATIKU YA SAKA BAYAN NAJERIYA TACI WASARTA DA YA JANYO YAN...

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya fito a shafinsa na Twitter ya taya Super Eagles na Najeriya murna bayan sunci wasarsu da Gambia. Inda ya saka wannan hoton nasa ya kuma bayyana cewa...

View Article

SIRRIN RAYUWAR TALAKAWAN NAJERIYA – KASHINA NA FARKO NA BAYANI AKAN TARIHIN...

Na hadu da wani matashi a wajen kallon kwallo muna cikin hira sai  muka dauko maganar matsalolin Najeriya. Yana cikin bayaninsa sai  na fahimci duk  abubuwan da yake  fada matsaloline da a koda yaushe...

View Article

DUBA SABABBIN ZAFAFAN HOTUNAN HASFAT IDRIS MUSAMMAN NA 3

  Jaruma Hafsat Idris ta saka sabbabin wasu  zafafafn hotuna da ta dauka a shafin ta na sada Zumunta na Instagtam. Duba kaga wasu daga  cikin hotunan   The post DUBA SABABBIN ZAFAFAN HOTUNAN HASFAT...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>