Karanta Kaji: Neymar Ya Zayyana Sunayen Mutane Uku Da Yake Jindadin Taka Leda Dasu A Kulob Din PSG. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren dan kwallon kafa dake taka leda a Kulob din Paris Siant German PSG, Neymar ya bayyana sunayen ‘yan wasa uku daya ke jindadin taka leda dasu a fagen fafatawa a kulob din na […]
The post KARANTA KAJI: NEYMAR YA ZAYYANA SUNAYEN SHAHARARRUN ‘YAN WASA 3 DA YAKE JINDADIN TAKA LEDA DASU A PSG appeared first on MUJALLARMU.