Mesut Ozil Yazama Dan Kwallo Na Biyu Mafi Tsada A Kakar Premier League Ta Bana. Marubuci:Haruna Sp Media Kungiyar kwallon kafa ta Ingila Arsenal ta bayyana cewa a kakar Priemier League ta bana babu dan wasa mafi tsada kamar tsohon dan kwallon ta Alexis Sanchez ,daya koma kulob din Manchester United acikin satin daya gabata. […]
The post KARANTA KAJI: MESUT OZIL YAZAMA DAN KWALLO NA BIYU MAFI TSADA A INGILA A KAKAR PREMIER LEAGUE TA BANA appeared first on MUJALLARMU.