TSOHON SHUGABAN JAM’IYYAR PDP AHMADU ALI YA KARYATA IBRAHIM IBB
‘Ƙara-ƙara-ƙaka! Ahmadu Ali ya ƙaryata tsohon shugaban ƙasa IBB Tsohon shugaban jam’iyyar PDP, Ahmadu Ali ya musanta maganan da tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida da yace wai sune...
View ArticleBABBAN BANKIN NIJERIYA CBN ZAI RINKA SAIDAWA YAN CANJI DALA DOMIN A SAMU SAUKI
CBN za ta rika saidawa ‘yan canji Dala domin a samu sauki Babban bankin kasar na CBN ya kawo wani sabon tsari da zai sa Dala ta kara araha a kasar. Darajar Naira na ta kara sama tun daga kusan N500 har...
View ArticleMAJALISAR DATTAWA NA KOKARIN TAKAWA SHUGABA BUHARI BURKI AKAN WANI MATAKI...
Shugaban kasa ya dauki mataki; Majalisa ta hana Majalisar Wakilai sun takawa shugaban kasa Muhammadu Buhari burki inda suka ce abin da yayi ya saba dokar tsarin mulki na kasa Shugaban kasa ya...
View ArticleNAN GABA MA IDAN NAGA GYARA A GWAMNATIN SHUGABA BUHARI ZAN SAKE RUBUTU WATA...
Ba zanyi shiru da bakina ba makutar naga gyara a mulkin shugaba Buhari-El-rufa’i Gwamnan Jihar kaduna Mallam Nasir El-rufa’i yace komai daren dadewa idan ya sake ganin gyara daya kamata ya bawa shugaba...
View ArticleABIN KUNYAR DA KABILAN IGBO DA YARABAWA KE JANYOWA YAN AREWA YAYI YAWA-Inji...
Yan kabilan Igbo da Yoruba na jawo mana abin kunya, kamata yayi mu rabu Abdulbaqui Jari, marubucin yanar gizo yayi kira ga rabuwar Najeriya saboda abin kunyan da ya kabilan Igbo da Yoruba ke jawo...
View ArticleRA’AYIN NAFISA ABDULLAHI TACE BATA YARDA A DAWO DA RAHMA SADAU A HARKAR FIM BA
Nafisa Abdullahi ta ce bata yadda a dawo da Rahma Sadau harkar fim ba An jefa kori’ar yarda ko rashin yarda da dawowar Rahma Sadau’ jarumai da yawa maza da mata sun jefa kuri’ar amincewa ko kin...
View ArticleBAZAMU FADI ADADIN KUDIN DA AKA KASHEWA SHUGABA BUHARI WAJEN JINYA...
Ba zamu bayyana kudin da aka kashe wajen jinyan Buhari ba – Gwamatin tarayya Gwamatin tarayya ta ce babu wanda ya Isa ya tilasta ta bayyana lissafin kudin jinyan da Buhari yayi a birnin Landan....
View ArticleAN KAMA MASU KAI HARI GA DALIBAN NIJERIYA DAKE KARATU A KASAR INDIYA
kama masu kai wa daliban Najeriya hari a India Jami’an ‘yan sandan India sun cafke mutane shida da ake zargi da hannu wajen kaddamar da farmaki kan daliban Najeriya da ke karatu a kasar,...
View ArticleFINA FINAN HAUSA NA WANNAN ZAMANI BASU NUNA AL’ADAR MALAM BAHAUSHE-Inji Wata...
Fina Finan Hausa Na Wannan Zamanin Basa Nuna Al’adar Malam Bahaushe Inji Daya Daga Cikin Tsofaffin Jaruman Fina Finan Hausa Na Kannywood, A Cikin wata fira da Jarumar tayi da gidan jaridar Hausa na...
View ArticleSHIN KO KASAN WAYE MINISTAN ILIMI A NIJERIYA?
Shin ka san wanene ministan Ilimi a Najeriya? Bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe zaben shugaban kasa na shekarar 2015, ya nada wasu jajirtattun mutane kuma amintattu mukamin...
View ArticleMAZA GAREKU:TAIMAKAWA UWAR GIDA KO AMARYA A AIYUKAN GIDA YANA KARA DANKON...
Taimakawa mata akan aiyukan gida da wasu mazaje keyi yanada alfanu domin yana kara dankon soyayya tsakanin ma’aurata da kuma kara girmamawa daga mata zuwa ga mijinta. Malama Lami Sumayya ce ta furta...
View ArticleSUNAN RONALDO ZAI ZAMA NA FARKO A DUNIYA DA AKA SANYA MA TASHAR JIRGIN SAMA
Sunan Ronaldo Zai Zama Na Farko A Duniya, Da A Ka Sanya Ma Tashar Jirgin Sama Shirye-shirye na gabda kammala na yunkurin gwamnatin kasar Portugal, don kokarin canza suna tashar jiragen sama na...
View ArticleSABON RIKICI YA SAKE ‘BARKEWA A GARIN ILE-IFE MUTANE 10 SUN RASA RAYUKAN SU
Sabon rikici a garin Ile- ife, mutane 10 sun jikkata Marubuci:Haruna sp Dansadau Jaridar Vanguard na bada rahoton cewa kwanaki kadan bayan rikicin da ya faru tsakanin Hausawa da...
View ArticleDAN MAJALISAR WAKILAI ABDULRAHMAN JIBRIN YA SHAWARCI SHUGABA BUHARI DA YAYI...
Kayi murabus kawai, dan majalisa ya baiwa Buhari shawara Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani mamban majalisan wakilai , Abdulmumini Jibrin, yayi kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi murabus...
View ArticleNIJERIYA ZATA SAMU SASSAUCI SAMA DA DALA MILIYAN 12 A AIKIN HAJJIN BANA
Najeriya za ta sami rangwame sama da dala miliyan 12 a aikin hajjin bana Marybuci:Haruna Sp Dansadau Hukumar Alhazai ta Najeriya ta bayyana aka bayan zaman shawarwari tare da masu gidan haya ta...
View ArticleMULKIN ABACHA:TSOHON HAFSAN SOJAN NIJERIYA ISHAYA BAMAIYI YA FASA KWAI
Mulkin Abacha: Tsohon hafsan sojin Najeriya ya fasa kwai Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tsohon shugaban hafsoshin Nijeriya na mulkin soja, Janar Ishaya Bamaiyi ya yi ikirarin cewa kudaden da ake zargin...
View ArticleNASHA MATUKAR WAHALA A SABON SHIRIN BA TABBAS!! NA DARAKTA SAFWAN...
Dandalin Kannywood: An kammala wani kayataccen fin din ‘Ba Tabbas’ Daya daga cikin masu shiryawa da kuma daukar nauyin finafinan Hausa, Safwan Kwankwaso, ya bayyana cewar sun yi matukar shan wahala...
View ArticleLABARIN CIKIN HOTU:WANI KANSILA YA KASHE KANSA TA HANYAR RATAYA
Matsin rayuwa ta sa wani dan siyasa ya rataye kansa Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani mutum mai suna Gbemede K Bekegbo da yake zaune a unguwar Asignbi da ke Jihar Bayelsa, ya kashe kansa ta hanyar...
View ArticleWANI BABBAN JIGON JAM’IYYAR APC TAREDA DA MAGOYA BAYA 4.000 SUN KOMA...
Wani jigo a jam’iyyar APC tare da magoya baya 4,000 sun koma PDP a Katsina Babban ma’ajin jam’iyya mai mulki a jihar Katsina ta All Progressives Congress (APC) mai suna Nasiru Usman ya koma jam’iyyar...
View ArticleSHUGABA BUHARI YA SANYA HANNU A SUNAYEN SABBIN MASHAWARTA SU BIYAR DAYA NADA...
Shugaba Muhammad Buhari Ya Nada Sabbin Mashawarta Guda Biyar Cikin Su Harda??? Marubuci:Haruna Sp Dansadau Osinbajo, Babacir a cikin jeri na zartarwa gudanarwarsu na wasu hukumomin da Buhari ya amince...
View Article